Wata bakuwar budurwa mukayi a gidan neighbor dinmu kawai yau wani yaxo ya aika Wai akirata tana fito ta kalle shi sama da kasa tace waya aikoka 🙄🙄 malaminka kawai yakasa magana gsky nagi mai ba Dadi ya gama Tara courage yaxo wurinta Amma tana tambayanshi waya aiko shi kujimin wannan yarinya
                
            
                Ahh to ae ni ban ga abun mamaki ba anan daga tambaya 🤣🤣 amma anya na miji ne                
            
                ruwa ba tsaran kwando bane, da yaje wajen dai dai shi class dinsu daya da ba haka ba, tunda maza sun dage se yayan masu kudi yan uwan yan gayu ai basu gama ganin wulakanci ba.                
            
                Allah sarki                
            
                To ai bayani zai yi in har Yana da courage din                
            
                malaminka yakasa cewa komai abin yadade yana bani dariya                
            
                sosai ma ai Ina zaiyi 30 da wani abu ma a shekaru                
            
                abin tausayi abin dariya                
            
                Did you mean talaka bazai iya auren mai kudi ba ko mai kudi bazai iya aure talaka ba                
            
                Allah sarki abun tausayi abun dariya🤣but maybe Kworjini ta masa that's why ya kasa magana                
            
                Gaskiya dai abin tausayi ne                
            
                eh mana ai kwarya tabi kwarya akeyi, masu kudi sun dena auren talakawa se yan uwan su masu kudi masu mulki, mu kuma sedai mu karanta irin hakan a littafi ko mu gani a movies                
            
                waye beson yaje inda zeji dadi? 
matan yanxu ba masu kudin suke nema ba? in kaje neman budurwa koda iyayenta talakawa ne Indai kai bakada kudi to wahalar banza kake. yanxu ma matan talakawan sunfi matan masu kudin yin wulakanci ai                
            
                aikuwa duk wanda ya hau motar kwadayi zai sauka a tashar wulakanci 😂                
            
                kabi yar talaka baka tsiraba kabi yar masu kudi baka tsira ba                
            
                Allah yasa mudace Ina talaka ba abinda zaikaini niman yar masu kudi don banason wulakanci                
            
                Abinda tafadane kawai bawani kworjini                
            
                That's a warning to men. Idan yarinya tabar gidan iyayen ta zuwa wani gidan masu hali, kada ka kuskura ka kulata idan baka da kudi.                
            
                Allah sarki😂                
            
                Wasu basa kyautawa wlhy,kayi welcoming mutum da fara”ah da kyautatawa,if cewa yayi yanaso kika bashi hkri ai bakiyi lefi ba,amme meye na kallonsa sama da kasa,Wasu akwai Attitude na banza                
            
                wlh kuwa                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment