Wai tunda aka fara ansamu wasu sunyi aure anan
Ni ma dai I am curious, I really want to know.
lol Same Questions
gaskiya kam
wannan ya kamata kam gaskiya
insha'Allah za'a samu
Akwai gsky sbd naga arewaup sunyi posting a ig wani n godiya but bn sani bh a nan ne koh a meet up ne🙂
Dan Allah da gaske ne Wai ansamu wanda sukaye aure
saidai Ni danake neman auren yanzu
Ammadai ai kasamu budurwar ko
hello
Yes, i know 1 couple from here
I don’t think zaa rasa a meetup😂😂
gamu
SLM nimafa Neman aure nazo
nima gashi nashigo Allah yasanazo asa.a dafatan kowa nasameshi lfy
gaskiya da sauki
same question 😊
To sannu da shogowa
Allah yasa da gaske kake Allah Kuma ya bada ta gari
Ahh iilkon Allah
nidai nasamu ameera
Toh
Aa inadai nema
Ameen ya Allah,dagaske nekeyi Kuma Ina nema wlh
Toh Allah ya kawo ya gari
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment