Na kasance Ina da samari amma wanda nafi so he's a graduate kuma har MSc yayi but he's jobless aiki shiru sauran kuma suna da rufin asiri suna min maganar aure na rasa ya zanyi shi wancan nake so but shi wannan dake sona yana da mata da yara 2 kuma tsakani da Allah yana sona please ya kuke ganin zanyi should I inform them cewar wanda ya shirya ya turo ayi magana saboda su kusan 5 ne 2 jobless ne
                
            
                pray before any decisions dear, Allah ya zaba mana Mafi alkairi                
            
                Kiyi addu'a kiyi istikarah ki bar wa Allah zabi Allah ya miki zabi Mafi alkari Ameen                
            
                kifara istikarah first kafin ki yanke hukunci                
            
                kiyi istikhara                
            
                yay kike handling din su?ai sunyi yawa  sai su sa miki headache.Sannu Allah yamana zabi mafi alkhairi                
            
                Biyar?!  🤐 
Ai dole confuhin ya zo                
            
                do istikhara                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment