Aslm plx meya sah maxa da yawa suke bawa mata wahala the moment suka ganeh kana mugun son su, it make me feel duk maza haka suke bansan dadin so bah cox at the end ni nake shan wahala ina saurin fara son mutum and when i say i love you i mean it ina kaunar mutum ne har zuciya ta kuma ta tsakani da Allah, and bana double dating ina bawa mutum all attention dina time,care and respect but at the end ninake shan wahala amma one thing da nake dashi shine idan na fara ganin changes a gunka ka fara mun acting like autan maza then xan kyale ka no matter how yanda nake son mutum. duk da ina shan wahala sosae ignoring wanda nake so kuma fitar da abin a zuciya ta is not easy at all but da addu’a nake samun saukin komai. bana iya jure wulakanci wallahi duk irin son da nake mah i can’t force you to care about me, loyal and i can’t force you to be the person i need you to be cox sometimes the person you want most is the person you are best without I know i can’t get the relationship i need from someone who’s not ready to give it to me . All i need wlh is true love, care,respect and time but can’t find someone whom loves me for the sake of Allah but Alhamdulillah duk irin situation dinda nake ciki bana mantawa da ubangiji da kuma addu’a kuma ina samun relief sosae wallahi and abinda nasa a raina a kullum shine soyayya da aure lokaci ne idan lokacin ka yayi xaka yi and maybe jinkirin alkhairi neh cox ko yaushe xabin Allah muke nema amma sometimes I’m feeling like na hakura da all this soyayya gaba daya cox ina shan wahala though the love teaches us lesson and make us stronger
subhanallah...bakowane hakaba
Allah zaikawo mafita sister ba'acire rai da Rahaman ubangiji
keeeeeep praying....i was once like u but alhamdulillah my light found me at the very end.....be urself nd keeep praying dnt chnge no matter what
yeah hakane but sometimes feel like duk haka suke 💔
inshaallah thank you
thank you
never lose hope ..insha u will get the right one..I really understand how some of us behave
i wish so... inshaallah
thank you
Mistake din da kikeyi a nan shine bama namiji zuciyarki 100%. A maganan gaskiya namiji akeso yafi son mace shine yakamata ace yabada 100% ke kuma not less than 90% dan namiji dan iska ne, idan ya lura kinfi son shi to faa zakiga iskanci kala kala, its not easy to find someone that will give you 100% saboda maza sun zama bunsuraye, nima namiji ne kada wani yayi tinanin ina zagin maza, kuma ba karya nayi ba, 90% din maza kwarata ne yanxu, ba yara ba ba manyan ba!
kiyi hakuri wlh abun har yayi yawa yanzu
Eyyah I'm sorry, daman the most of them haka suke indan maza ne. idan suka gane kana sonsu toum fah shikenan wasu sun Sami chance na wulakanta kah, kawai dae mutun yah cigaba da ADDU'Ah Allah Will choose the best for us
Oya coman be my friend then make you see how I go hold you special like diamond
Uhmm thank you
inshaallah 🙏
funny
thank you
Seriously you are free to be my friend. Think am sha if you need a friend you can virtually talk to, any day any time. Someone who will listen to you and won't judge you.
alright
thank you
oya leggo
your details
drop ur ig handle
alkotowiy_a
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment