Na kasance lokacin da nake uni bana cin abinci jikina normal yanzu kuma nayi serving na gama ina gida hankali kwance bacci enough inci abinda nake so na fara jiki people are just saying kinyi qiba which I don't like kuma wasu bakinsu fa sai dai ace Allah ya kyauta please what should I take nayi slimming wannan abin ya isheni
                
            
                kifara exercise ki rage cin abinci dayawa                
            
                kiyi tunani na sati daya kigani.                
            
                Kisa damuwa a ranki kiga wlh sati Daya yayi yawa kin zabe😂😂😂 Kiban ma wuri yake samu ae                
            
                this is not good, she is seeking serious advice                
            
                Poster, late breakfast helps in slowing down Qiba.                
            
                Do exercises, mind what you eat, if possible follow a strict diet and avoid some types of food.                
            
                😂😂😂😂                
            
                ppl like me ko zan saka damuwa frm now to 1yr Jikin bai taba raguwa 😂😂                
            
                exercise will keep her fit but the most important tin is dieting.                
            
                ki rage chin abinci especially at night, ki daina ci kina kwanciya immediately, sannan cut out all d crabs and sugary stuffs you take for a month haka, ki fara dieting kina cin more of fruits nd veggies  insha Allah it will work.                
            
                stop eating after 5pm and exercise regularly                
            
                ho to gym                
            
                omo😹😹                
            
                Eat a little and give out the excess!                
            
                Wlh kinji dadi..  nikam ko na kwana ɗaya ne saena zabge kaman nayi ciwo😭😭😭 Yanxun baki ganni ba                
            
                Fall in love to wanda baya sonki                
            
                Subhanallah🥺🥺 Wllh ki cire damuwa a ranki, ki barma Allah komai. duk abinda yayi farko zaiyi karshe Insha Allah....... nikam da damuwa Tana ramar dani da ban ganu ba😂 ko rashin lfy bai ramar dani Saidai ki gani a face dina🤦🏽♀️                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment