👆
MATA GA TOPIC 
Kece kuna soyayya da saurayinki kwatsam🤯
Sai yayomiki text 💔....
Nadaina sonki yanxu 💁
Babbar kawarki nakeso
Kuma itazan aura nanda
Sati maizuwa bakeba 🙂.
Gashi kekuma kawarki🧏♀️
Bata taba gayamikiba taci
Amanarki kenan atakaice.
Kinaji kina gani 👁️akasha
Biki , dancinfuska kawarki
Harda aikomiki da katin bk
Bayan sati daya da bikin....
Sai akai sallama dake kina
Fita kikaga 👀baban 👨🦰
Kawarnantaki akofar gida
Bayan kungaisa saiyace...
Yaxo yanasanki zai aureki
Amma yabaki sati daya  ..
Kiyi tunani 🙄can anjima
Sai akakara kiranki😐😐
Kina fita saiga baban👦
Saurayinnannaki shima
Abunda wancan yafada
Shima haka yace. to idan
Kece waza ki aura aciki..
Dan kiyi ramuwar gayya
Tura wasu group din dan
Jin tabakin wasu matan
Afito mufafata😂😂😂nidai gsky babanshi zan aura aha🏃♀️🏃♀️🏃♀️🏃♀️🏃♀️
                
            
                nima gaskiya babansa zan aura dan dole 
shi saurayin da qawar tawa su girmamani                
            
                🤣🤣                
            
                😃😂 ae baban qawarki shine kika rama                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment