Dec 8, 03:33 PM

Something i don't understand

Please someone should help me, miye yasa haryanzu banida girlfriend

Replies

(9)
Dec 8, 04:38 PM
Mayb u aint ready ne shyasa
Dec 8, 05:54 PM
Gsky you're not ready for it that's why idan har ka shirya ai nema zakayi kuma nasan definitely you'll be accepted
Dec 8, 08:57 PM
Wallahi nima abunda ke Damuna kenan,duk lokacin danaga yarinyar datamin bana iya zuwa infada mata kirjina na keji yanamin dukan uku uku,na rasa yanda zanyi.pls a bani shawara.
Dec 8, 09:36 PM
Abdullahi hdj Dec 8, 08:57 PM

Wallahi nima abunda ke Damuna kenan,duk lokacin danaga yarinyar datamin bana iya zuwa infada mata kirjina na keji yanamin dukan uku uku,na rasa yanda zanyi.pls a bani shawara.

1
Idan baxaka iya mata magana ba den u send sumone da ka trusting
Dec 9, 04:49 PM
Abdullahi hdj Dec 8, 08:57 PM

Wallahi nima abunda ke Damuna kenan,duk lokacin danaga yarinyar datamin bana iya zuwa infada mata kirjina na keji yanamin dukan uku uku,na rasa yanda zanyi.pls a bani shawara.

1
Nima haka wlhie
Dec 9, 04:49 PM
Anonymous #2 Dec 8, 05:54 PM

Gsky you're not ready for it that's why idan har ka shirya ai nema zakayi kuma nasan definitely you'll be accepted

0
Na nema ban samu ba
Dec 10, 12:44 PM
if i may ask, how old are you?
Dec 15, 03:20 PM
IamHamid Dec 10, 12:44 PM

if i may ask, how old are you?

0
23
Dec 17, 07:35 AM
Anonymous Dec 15, 03:20 PM

23

0
At 23 its not a big deal. I think you should focus on your career or life goals at this moment. maybe when you get to 25 you can start thinking about that. i
×