Anonymous
Feb 16, 12:03 PM
Arewa na da matsaloli
1
Tabbas akwai samu neman ilimi a Arewacin Nigeria, akwai masu wayewa, akwai masu kishi da sanin yakamata ammah kash, a kullum mune a baya, idan akai measuring percentage din yara da matasan arewa wanda basa zuwa makaranta, basu da aikin yi yafi na masu zuwa makaranta da aikin yi yawa.... Yan uwana 'yan arewa yazama dole mu tashi mu mike wajen nema ma kanmu mutunci a idon duniya, mu nuna ma al-ummar duniya cewa abubuwan da ake dangantamu dashi na batanci karyace. Ka taimaki rayuwar wani Allah zai taimaka maka