Shawara ga Matasa
Anonymous Feb 1, 11:33 AM

Shawara ga Matasa 3

Matasa ya kamata su gane sha'awa jarabtace daga Allah ga wanda baida aure. aga zaka iya haqurin jurewa ko kuma zakaje kabi san zuciyarka. Wallahi Abinda yake faruwa yanzu Abun yay yawa porn addiction, fornication, masturbation, lesbianism and gay. Wallahi yan uwa musani wanan duk aikin shedannne. Kuma matsalar sabon Allah budema qofofi yake daga kallan porns wani sai ya wuce ya fara zina wani daga zinar m sai ya zama homosexual. Muji tsoran Allah mu kiyaye Al'aurarmu daga saban Allah. Mudinga Addu'ah da yawaita karatun Alqur'ani mudena zuwa inda ake abun. In kana/kina da friend mace ko na miji da yake yawan ma ka/ki sex chat kayi block dinsa. Sanna kuma ku mata duk wanda yazo yanaa yazo wajenki da niyyar aure Amma yana muki abunan kiyi haquri ki rabu dashi Allah zai futo miki da wnada yafi Alkhairi kuma wallahi sai Allah ya sa Albarka a rayuwarku. Allah yasa mudace
post

Replies

(3)
Aiesher sadiqq Feb 1, 10:32 PM
Ameen, its unfortunate amma its sign of the end times
reply 10
Anonymous Feb 4, 06:39 PM
Aiesher sadiqq Feb 4, 08:47 PM

Ameen
reply 7

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage