assalamualaikum, ina muku gaisuwa da fatan alkairi. tambaya ce dani Anya ana samun matar talaka anan kuwa?
duba da Yadda Mata suke nunawa cewa suna Neman mazajen aure amma sai kayi niyya Ka nuna Mata cewa Kai Kam ga alqiblarka sai kaga yarinya ta arce ita Mai kudi takeso. 80% dinsu anan haka suke amma sai suyita karyar Neman mijin aure.amma inason Jin ra'ayinku yanuwa na.
                
            
                kamar ta nawa kk so😂😂??
maganar gsk ita mace tana bukatar kulawa fiye da tunanin ka. kamata yyi ka Fadi average abinda kk making in a month idan wata taga zata iya she go show.
shi aure yna da complications sosai but idan partner ta/ya fahimta aure taimakon juna ne that's all.
ka nema wadda zaka iya managing dinta. 
wasu matan anan perfume budget dinsa na wata is over 100k 😂😂😂                
            
                😂akwai fa Dan uwa                
            
                🥱                
            
                100k kuwa.                
            
                a ina suke sai mu fahimci juna                
            
                kwarai kuwa kana ganin wasa ne                
            
                Well said brother 👌                
            
                Are u looking for a wife here or you're curious to know why ladies don't accept guys who aren't rich                
            
                u are welcome sis                
            
                looking for a wife my sis.🥰                
            
                May Allah choose the best for us                
            
                ameen ya Allah                
            
                Ameen ya Rabbil Aalamin. a dage da addu'a da hustling Kuma. Duk Mai son aure da Neman aiki ko business harda cikawa da imani. Toh ynxu lkcn da ya kamata mu dage da addu'a sosai har illa Masha Allah                
            
                its against the forum rules                
            
                Da kamar wuya gskia                
            
                what's your definition of Talaka if I may ask?                
            
                Someone who, despite not being wealthy, is able to provide all the necessities for themselves and their loved ones, and is also gainfully employed, Insha'Allah.                
            
                Banda ku yan maiduguri.. kun cika tsadan tsiya 😀                
            
                toh ai wannan ba talaka bane...wannan mai rufin asiri ne! MashaAllah                
            
                they are not 😂ppl from other states love exaggerating things,kar ka ji su                
            
                aslm poster damu da Kai Allah yayi Mana tsari da talauci cus ba maisonshi I guess rufin asiri would be better                
            
                hakane                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment