Gambling has become problem to my life
Anonymous Nov 13, 09:51 AM

Gambling has become problem to my life 0

As a Nobel person like me I never thought of getting my self into gambling as a married woman with 3kids. Subhanallahi my heart is blowing please I need advice I want to stop, I am really tired na gaji na gaji da sabawa mahallici na Yau kwana 10days kenan da nayi wa kaina alqawarin na Daina caca har cewa nayi Idan na qara yin caca Allah yasani a wutar jahannama Koda ace ni we aljanna ce to na zabi wuta akan aljanna inhar na qara yin caca. Yanxu haka zuciya na tun safe take min sake sake akan in koma in cigaba dayi sbd akwai kudin da na rasa sosai sanadiyar caca Kuma masu kudin suna tsaye akaina in Basu kudin su na rasa yadda zanyi. Please advise me kuyi min wa'azi I want to stop. Nasha cewa zan Daina sai Kuma daga baya in koma Yi Amma wannna Karon kwana 10 kenan har yanxu ban qara yiba because na dage da addua da istigfari da neman mafita akan yadda zan biya kudin dana salwantar Alhmdlh har acikin zuciyana na samu natsuwa Amma yau da masu kudin suka hura min wuta yasa inaji kamar in koma. Dan Allah kumin wa'azi wata na 8 Ina yin gambling I want to stop...and please ku bani shawarar yadda zanyi da kudin mutane dama kudin su yasa nashiga duk wannan matsalar ni a kokarin na biya mutane bashin da suke bina da kudin caca sun bani kudi zasu siya kaya Nima na tura ma wata shikenan bbu kudi bbu kaya su Kuma sunce sai na biya su shine dalilin dayasa na fara caca akan in Nemo kudin su a caca in biya su sai Allah ya barni da wayau na Kuma ban biya su ba sannna Kuma na qara sa kaina a wani matsalar
post

Replies

(5)
Anonymous #1 Nov 13, 11:40 AM
Addiction is always hard to overcome, but if you get closer to Allah and strive to do your best, then with Allah's mercy, it is achievable. The first step you need to take is to get a money-saving box (na manta abin da ake kiransa). Every time you feel the urge to gamble, put the money you would have used into the box and seek refuge in Allah from Shaytan by saying, “A'uzu billahi min ash-shaitanir rajeem” (I seek refuge in Allah from the accursed Shaytan). Keep repeating this until you feel more at ease. Regarding the people you own money to, you need to talk to them and be straight forward, tell them the truth and make a plan to pay them in installments.
reply 3
Anonymous #2 Nov 14, 03:14 PM
sure odd dey o.
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Nov 17, 10:11 PM
chaii 😱 Allah ya tsare
reply 0
Sgabdo Nov 23, 02:33 PM
Kar Ki Kara Irin Wanan Adua din Babu kyau Wallahi... Keep Praying Allah ya Rabaki is Enough....Sister ki Raba Kanki da Irin Wanan adua
reply 0
Anonymous #3 Nov 23, 02:55 PM
i Had an Addition Nayi 10 years Repenting and Going Back Finally Allah ya Rabani Dashi..Karki Kara Irin Wanan Adua Din pls Annabi ya Hana..Just keep on Praying and Trying to Stop in Sha Allah Zaki Dena
reply 0

Related Posts


Trending

I'm distressed. Anyone to talk to? General
I have been dreaming about my Ex Relationship
I separated with my wife last week, my story Confession
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
The heart wants what the heart wants Relationship
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up Advice
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker