Aslm inuwana please i need you advice 
Wlh rayuwata tun tasuwata naki fuskanta kalubale daban daban harzuwa yanzu ina fuskantasu 
Labarina yanada fadi 
Yanzu matsalar d tafi damona itace  gidanmu  mahaifiya  ba abunda banayi wurin kukarin kyautata mata d biyaya aduk abunda tasani tun ina karami haka naki kullum gurina tayi farin ciki 
To saidai awajenta  Bahaka abunyakiba kullum bana samun soyaya awajenta kullum saita kirkiru abunda zataci nayima tayita aibantani kullum agaban kanina kumai nayi laifi ne  ta tsanini sosai 
Abu kadan zatayimin maganar d sai na tafi toilet nayita kuka kullum bibiyar aibina taki ku kuskurina bata fadar alkhairina ku daya sanan wasu  kanina yanzu basa ganin mutuncina wanan yasa kullum nakiganina mai laifi akulum amma nakasa fahimtar laifin wani lokaci ma masalolin  d muki fuskanta awajen mahaifina saita dauramun  laifin 
Na (2)wurinda naki Sana'a tarida mahaifina muki 
Kullum bacin rai naki Kalo d rashin gaskiya Sana'a gyra muki dayaga nasamu gyran zaiyi kukarin kaucishi saina boye gyran kada yagani da dai sauran wasu abubuwa 
Wlh natsani zama gidanmu d shagunmu 
Ina iya rashin lfy sati 1 ku fiye maganin naira 100 bai sawumunba 
Wlh wani lokaci har aikin soji nakijin  kamar nashiga 
Ji naki kamar nabar kasar nan wlh 
Yanzu dai ina  krt a university  saura shikara 2  nakari  wlh kullum idan banji mkrnt b bana samun sauki 
Kubani shawara dan allah 
Yanzu haka banida lfy Ina kwanci  amma kullum kukarin Kagu laifina taki
 Kuma matsalar dana ki ciki Ina famada d matsalar Damuwa deffresstion .
I have 21 ages
                
            
                Ka fara zuwa gym. And focus on your studies, they will be proud of you                
            
                Ka/ki yi hakuri watarana sai labari... Ko meh sukamaki iyayenki neh... Karkice sabida abinda suke maki zaki masu rashin kunya ko wani abu... A'a kiyi kokari kina lallabasu hakanan harku rabu lafiya... Sukuma allah yaganar dasu...                
            
                Aslm
Ina godiya
Amma  me kaki nufi da  gym                
            
                wai lamarin iyaye fa sai da hakuri Ranar da babu su zaka gwammace suna raye                
            
                aslm alk,my friend su iyaye dole hakuri zamu dinga saka ma rayuwa, Sai dai kuma ka rinka tuna komai da lokaci                
            
                gymnasium (wurin motsa jiki)
ana samun irin haka a wasu family ka rasa mene yaronyyi wa iyayen 
shawara ka koma hostel idan kasan Zaka iya daukar nauyin kanka tunda ka iya sana'à. ka nema izini su zaka koma hostel sbd zaka Fi samun damar yin karatu haka zaka gaya masu.
ka dage da addu'a Allah ya shirye su. you should give them space in Sha Allah komai zeyi normal but ka fara Neman izinin komawa.
ka bamu feedback idan Abu na lafawa sbd muga abi da zamu iya na shawara                
            
                Aslm Dan allah kaban WhatsApp number dinka                
            
                +234 814 794 4662                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment