?slm Malam Khalifa an ini lafiya, Nb pls i am hre for a way out muna tare da beb dina for more than a year jiya kawai take nuna min hoton wani wai yace yana sonta kuma wallahi blood brother na ne amma ban pada mata kuma shi aure dai Yi ni banma san a ina ya ganta ba?? shine nake niman shawari na bar masa ne ko kuma
To ai ko da gaske yake santa ai bazakace ka bar masa ba balle ma kasani
abin is funny to me, 2 brothers dating the same girl and the girl doesn't know
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment