Sep 9, 06:15 PM

My Advise to ladies seeking a spouse

I don't mean Hausa Fulani ladies should be classless, but they should work on their attitude. The way ladies are complaining babu mijin aure is the same way the guys are complaining ba matar aure. Ji ji da kai irin na matan Arewa is making it difficult for many responsible guys to approach them, even the ones that develop the confidence to approach them end up being disrespected in the name of jan aji. Please idan mutum yazo miki kuma kin yarda da ɗabiun sa and everything just give him greenlight. To be honest ba kowa bane zai iya tsayawa sai yayi ta maida kanshi wani soko soko a gaban yarinya kafin ta nuna mishi so, wannan aikin sai samarin shaho. A zamanin nan da muke ciki in kika samu namiji Mai ilimin addini da na boko, kyawawan ɗabiu da sana'ar yi, baya shaye shaye to ki rufa wa kanki asiri yana zuwa kice ya turo iyaye ayi magana. Ba yadda za ayi ina namiji mai qualities din nan da aka irgo in dauki raini agun wata in the name of jan aji.

Replies

(11)
Sep 9, 11:08 PM
wannan gsk ne
Sep 10, 10:19 AM
Haqqun 💯
Sep 10, 11:39 AM
Maganar haka ta keh
Sep 10, 05:40 PM
baka cika da main abin ba, that's idan TANA SONSHI you can have all the quantities Kuma shi SO is different thing kasani
Sep 12, 01:03 PM
gaskiya kam
Sep 12, 05:35 PM
mun gode da shawaarah
Sep 12, 10:21 PM
Nana Fatima ALIYU Sep 12, 05:35 PM

mun gode da shawaarah

0
Allah bada ikon aiki dashi
Sep 19, 05:00 PM
tho munji
Sep 20, 10:01 PM
Anonymous #4 Sep 19, 05:00 PM

tho munji

0
Yawwa Allah sa a gyara
Sep 24, 09:50 AM
exactly it’s getting out of hand
Oct 5, 07:10 AM
Tabbas!
×