na hadu da wani a (matchmaking platform) . munyi 5 month tare. ya fada min cewa Yanaso ya turo Amma sai ya dawo cos baya gari nace ba damuwa. what made me to be confused shine I recently sign up on an online platform and I found his handle where he showed interest in a profile on a different matchmaking platform while we were dating. Amma besan na Gani ba. Kuma we keep communicating sama sama.
( na Yi relationships ada Wanda aka Yi ghosting Ina and bana so na kara falling victim).
he's not interested, he just want to replace you. amma ra'ayina ne zai'iya Zama sabanin hakan
maybe you are not his spec shiyasa ya raba kafa
I should move on kenan?
ki dei Jira ya dawo tunda kunyi zai tura
in ya dawo ya fara excuses just move on
alright thanks
kema ki raba kafa
😂
Kai yada haka Kuma😂
sorry dear
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment