May 26, 10:28 AM

Come out pls

Hello ladies and gentlemen come out

Replies

(21)
May 26, 01:36 PM
we are out ๐Ÿ˜
May 26, 01:50 PM
Anonymous #1 May 26, 01:36 PM

we are out ๐Ÿ˜

1
yawwa come let's discuss
May 26, 01:56 PM
Anonymous May 26, 01:50 PM

yawwa come let's discuss

0
Alright about what?
May 26, 03:12 PM
were out
May 27, 12:17 PM
it been a long time. tun farkon shekara ban shigo sai yau
May 27, 05:57 PM
May 27, 07:14 PM
Zainab bashir May 27, 05:57 PM

Hello

0
hai
May 27, 07:14 PM
have you gotten ur good match or youโ€™re yet to?
May 29, 07:11 AM
Anonymous May 27, 07:14 PM

have you gotten ur good match or youโ€™re yet to?

0
yet to..
May 29, 08:33 PM
Uncletee May 29, 07:11 AM

yet to..

0
wannan Yana jiran mai turaren wuta ne tukun๐Ÿ˜‚
May 29, 09:07 PM
Anon Lady May 29, 08:33 PM

wannan Yana jiran mai turaren wuta ne tukun๐Ÿ˜‚

0
hahahab Ke ba Kia mantuwa.... Yanxu when are u sending it
May 29, 11:09 PM
Uncletee May 29, 09:07 PM

hahahab Ke ba Kia mantuwa.... Yanxu when are u sending it

0
yanzu dai akwai maid digital trade faire from 1-2nd June!zasu karya turaren wuta, zan Saya ma๐Ÿ˜‚
May 29, 11:29 PM
Anon Lady May 29, 11:09 PM

yanzu dai akwai maid digital trade faire from 1-2nd June!zasu karya turaren wuta, zan Saya ma๐Ÿ˜‚

0
hahaha Ina jira..: ki mun waybill... kinsan mene, ace nazo maiduguri na taya mutane aiki amma wai babu Wanda Zai bani Abu kyauta, sai dai yace neighbor dinshi na sayarwa ko Shima Yana sayarwa.. abun babu dadi
May 30, 12:18 AM
Uncletee May 29, 11:29 PM
hahaha Ina jira..: ki mun waybill... kinsan mene, ace nazo maiduguri na taya mutane aiki amma wai babu Wanda Zai bani Abu kyauta, sai dai yace neighbor dinshi na sayarwa ko Shima Yana sayarwa.. abun b[...] hahaha Ina jira..: ki mun waybill... kinsan mene, ace nazo maiduguri na taya mutane aiki amma wai babu Wanda Zai bani Abu kyauta, sai dai yace neighbor dinshi na sayarwa ko Shima Yana sayarwa.. abun babu dadi
0
toh ai alai akwai tsada ne.....kuma Wanda kayi aiki da su hala maza ne ko?
May 30, 06:29 AM
Anon Lady May 30, 12:18 AM

toh ai alai akwai tsada ne.....kuma Wanda kayi aiki da su hala maza ne ko?

0
both... but mostly women, who are always asking for Favour, pls help me do this and that for 2 months straight...
May 30, 11:43 AM
Uncletee May 30, 06:29 AM

both... but mostly women, who are always asking for Favour, pls help me do this and that for 2 months straight...

0
toh wannan dai story for another day.... yanzu dai sai kaga sako kawai
May 30, 11:55 AM
Anon Lady May 30, 11:43 AM

toh wannan dai story for another day.... yanzu dai sai kaga sako kawai

0
Tohm shikenan... Saura ki shanyani...๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
May 30, 11:59 AM
Uncletee May 30, 11:55 AM

Tohm shikenan... Saura ki shanyani...๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

0
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ I will not
May 31, 04:25 PM
Uncletee May 29, 11:29 PM
hahaha Ina jira..: ki mun waybill... kinsan mene, ace nazo maiduguri na taya mutane aiki amma wai babu Wanda Zai bani Abu kyauta, sai dai yace neighbor dinshi na sayarwa ko Shima Yana sayarwa.. abun b[...] hahaha Ina jira..: ki mun waybill... kinsan mene, ace nazo maiduguri na taya mutane aiki amma wai babu Wanda Zai bani Abu kyauta, sai dai yace neighbor dinshi na sayarwa ko Shima Yana sayarwa.. abun babu dadi
0
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚Tsadar rayuwar ce ta janyo hakan
May 31, 06:49 PM
Fatima Wuda Abubakar May 31, 04:25 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚Tsadar rayuwar ce ta janyo hakan

1
hhhj da alamar kema yar can ce
Jun 13, 01:22 PM
Mun fito yadai
×