Aslm Dafatan anyi sallah lpy Kuma kowa na cikin koshin lpy  
Nakasan ce mutum ne Wanda ba abinda yadameshi da soyayya zallar niman kudi kawai nasa agaba sai mama tarinka min magana Yaka mata na kawo mata surika Wanda zamu sasanta juna tare. nafara hunting niman budurwa kawai Allah yahadani da wata christian girl she's very beautiful smart and can cook muka shaku da juna har soyayya tashiga tsakanin mu am visiting this girl house nt knowing her elder brothers are nt happy seeing me with dei little sister. Rana daya kawai ta fada agida wai itafa aure zamuyi akace ta gaiyace ni zuwa gidansu . Nasha farar shadda na nufi hanya Ashe duka aka shirya min bansani ba nashiga muka fara magana akafara zaginta kawai sai abu yakoma kaina kawai Daya yasamun duka haka muka fara kokawa dashi da suka fara dukana haka suka fito dani waje zasu kasheni Harda kawo petrol Wani tsoho ne yakira Yan sanda suka kwace ni shadda duk ta yage ga Baki na jini ga targade naci wuya bani ba tare wata christian girl har abada
                
            
                😂😂🤣🤣🤣🤣
I strongly want to say Allah ya qara ...but no i will not. Allah ya kiyaye na gaba                
            
                see this guy You Excape dead you are talking about shadda.lols                
            
                i just don’t understand why people are just too good wallahi, it is just annoying, wallahi billahi duk wanda yayi attempting dukana Haka kawai, Wallahi ransa zan nema, Bazasu taba ganin kwanciyar hankali ba dan saina Kassara duk wanda Allah yabani sa’a a kansa, sannan kuma an dinga shari’a kenan har abada, shiyasa nake Addu’a Kada Allah ya taba sakani a irin situation dinnan, im even scared of myself wallahi 🤬😡                
            
                Amen amma Mai yasa kace Allah yakara                
            
                No mind me                
            
                Oga ka rage zuciya Nima dai na rasa Maiya hanani ramawa                
            
                Aslm Allah mudace da alkairinsa ameen                
            
                haba poster duk matan musulmai basu maka ba sai arniya.Allah yamaka zabi ya kiyaye gaba                
            
                amen am just attractive to them amma nayi hankali yanxu                
            
                wow you are attracted to them 😂😂😂😂well see what the attraction caused you                
            
                Nayi hankali yanxu dama shytan ne                
            
                toh Masha Allah 😄                
            
                😂😂💔                
            
                hahahaha this is funny … sorry bro                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                wslm you can talk to me if you don't mind                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Hakane matan musulmai tsoro approaching dinsu nake                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                yes                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                they're very simple in communicating with Kuma ni nafijin comfortable dasu due to environment dana tashi magana da mace Muslim wahala yake bani tsoro                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Eh ni bahaushene Kuma nasan Mai kalman harumun ba kowace christian girl bane take sake jikinta ga Maza Kuma tunda abunda yafaru dani nafita harkansu har abada Allah yabamu kyawawan mata kawai dai nasan nayi mistake at first Amma fa maganar tsoron nan zaiyi wuya acire shi kinsan yadda matan musulmai keda kwarjini kuwa a Ido                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Eh                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Sorry my bad                
            
                gsk tafiyan mu Daya da Kai, Amma gwanda su ce Masa ya fita ya ware dasu mishi wannan cin mutuncin                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                asha soyayya lpy                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                toh ayi hkri.
Allah ya tabbatar da alkhairi                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                same dear. Duk kusan damuwar mu Daya ne. Allah dai ya bamu masu kaunar mu Kuma ya bamu ikon kulawa dasu tsakani da Allah                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment