Aslm dan Allah is it a sin to love an elderly person that is twice ur age?
dan gaskiya bana son mijin daya girmeni with kamar 5years haka 😂dan ganin nake zan rainashi dayawa but when ever I said my mind out saiakamacewa wai ban da sense😂or something like that plc a ban shawara should I change my mind or nabi zabin raina kawai
isn't a sin is good ai.
and is your choice
toh ai Khadija ta girme manzon Allah S.A.W kuma bata raina shi ba. In kina tunanin zaki raina wanda bai girme ki sosai ba, toh ki binciki kan ki dama can kina da rainin ne
Amsa mai kyau👍
Twice your age!
if you’re 20 kina son dan 60 pa kenan!
Da alama Kina son zama Widow kenan at younger age.
Amma da alamu dama chan kina da rainin, shima dattijon rena shi zaki.
Capital NO wallahi banda raini kawai dai ina zama tareda matan da suka girmi mazajensu amman rainin wayo kala kala
idan anyi magana ace matatace dole tabini koh da haka ae kuma mazan yaka mata kuna dubawa amman wasu mazan abun nasu ya wuce wuri
shiyasa Nace nidai bazan aure Wanda baifini shikaru da yawaba
I'm 21 and idan nasamu 40........mashaa allah to say🙄🙄🙄
I know that mallan musa And point of correction plc bana da raini koh kadan cause na taso a family male only and bawarina acikin su.so banda raina mutun koda kuwa na girme shi dan nima bana son raini shiyasa nace banason mijin da zai iya rainani dasunan wai mijina never!!
ohh now i get the point. but i will still advise you to stick to the prophet's S.A.W advice ( if the one you trust to have a good character and religion comes to you then marry him). It is the only thing that matters. A 40 year old can disrespect you as well. I am also young but i don't have that raini too, no, respect is reciprocal i give to those who give even children
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment