Wai Don Allah fi sabilillahi in baka kiran mace sau uku ko sama da haka wai ba sonta kake ba.
To wai waya gaya maku haka ake yi.
Ni ina yawan samun matsalar nan.
ina son mace, wai ai bama ta san dating muke ba, don bana yawan kiranta.
wai tana compalin ai Wayan 15-30(at most) minutes kawai muke.
haba don Allah ku gane, ba 'yan zaman banza bane mu ๐คฃ๐
I have a similar issue with my Man, but then I understand heโs a hustler, ba zaman banza yake yi ba. At the end of the day we reconnect and he tells me all about his day and I also know about his plans of the next day, ( I always appreciate it when tells me of his plans ๐)โฆ.. but then ku maza baโa iya muku, only God knows whatโs in you guys heart.
Iโm just scared of giving my all and then end up with nothing at the end ๐ข
Eyya.
Haba, ke ai kina da gahimta kenan.
are you still on it, ko dai koya ya kama gabansa? ๐
Ni dai nema take tace kowa ya kama gabansa, ni kam nace naga matar Aure in sha Allah mutu ka raba. ๐
lol... Allah ya ada mu da compatible mata.
Tabb the earlier the girls understand that all these calls, chats and texts doe not signify a genuine relationship the better it will be for everyone. Last relationship dina calls a kai a kai, messages a kai a kai, chats kuwa ba magana, we were inseparable but what happened at the end? He left in the most gruesome way. Yanzu na daina yarda da duk dadin bakinnan infact gwara murinka waya sau daya a sati, chats ma dai duk a barshi. Jobless men have too much time on their hands.
Ai rabi da ita Yarinya ce tawan 20 yrs
shiyasa. Kabita ahankali, in zaka iya adjusting kayi. Ko kuma ita tayi Allah yahada kanku
Na yi qoqarin yi it ain't enough, wai ita she's in a relationship ma ๐ฅน
Gaskiya bai kyauta maki ba.
sorry, i really feel bad for you
So yanzu kina jira dai kenan?!
Ayya.... For some people it's their way of feeling close to you fa. No matter how you are, if you're really committed to make a relationship work you have to compromise in some areas.
hmmm it's just complicated, Allah dai ya mana mai kyau.
ah toh kaji dadinka, mutu karaba kawai, alalh ya tabbatar da alkhairi
๐
Ameen summa Ameen
ohhh๐๐
but at least kana kira kaji tana lpia da dd pha
wasu kuma wai saidae matan su kira badae su sukira ba macen ta samu confidence din kira
allah yasa ku alkairan juna ne
Zan ampani da wannan anan gaba don
ta sallame ni ma wallahi ๐ข
Allah ya bani wata.
Thanks
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment