After years of waiting I met this guy and tought I found someone that I will spend the rest of my life with cause we met in social media farko da muka fara haduwa I just notice that haram relationship kawai yakeso 
da mota yazo ina shiga mota muka fara magana shi tsakanin shi da Allah yakeso ya Aure ni Sai nace mishi gaskiya a gidan Sai mungama makaranta Sai yace InshaAllah haka bazai faru muka dai yi wasa da dariya .Sai yace wai shi Idan Yana tare da mace sha'awa yakan taso mishi Sai yace Dan Allah nayi mashi was a da d**k dinshi kawai nikuma Sai nayi ๐ญ
yafara cewa muje bayan mota nace ni bazan je 
har dai ya wuce he kissed me 
a week after yazo kuma 
Inalilahi wa'inailahi raji'un 
Gashi babu wanda zai taba tunani nayi abin nan 
yanxu ko kirana baya yi a waya Dana yi mishi complain yace shi fa kudi yake Nima saboda ko a gidanmu baz'a a bashi ni kyauta ba nadai share shi ko waya bamayi 
Sai nayi tunani Walahi ba so na yakeyi ba 
Y do all men do this dole Sai anyi haram relationship ne ๐ญ
Allah ya isa tsakani na dakai Mustapha kasa nayi zunubi da ban taba yi a rayuwa na ba ๐
                
            
                hmmmm 
sister kinyi kuskure sosai kawai kaje Kiyita istigfari Allah ya yafe miki amma kema tun farko bakiyi tunani ba gaskiya abunda kikayi bai kyautu ba                
            
                Sorry for the harsh words amman ban taba yarda muna da kwakwalwar kifi ba sai yau, wannan abin bbu tilastawa fahh u could hve easily backed out aii you hve ur right to, komai ze ce kece da gaskiya amman shaa Kaddarar mutum baya wuce shi. Wannan kira ne zuwa ga mata, learn to stand your ground, kada ki bari ya rude ki, dont care about what people will say cewa you are not civilized and stuffs haka.
 Mashaa Allah tunda kingane haka, ki kara addua da neman tuba gurin Allah Inshaa Allah zai yafe miki amman kuma ki kiyaye gaba.                
            
                Can someone please translate the post in English, thanks!                
            
                Walahi sister kai na ne ya kulle I didn't mean to do it 
kinsan kowani Dan Adam da kadara rayuwar shi                
            
                Sister your eman has weakened and you always need to keep building it if not it gets weak. Refrain from being with the opposite gender alone even if both of you are the most modest people in islam shaitan sai yazo cikinku this is a written fact Allah is not a joke take accountability kiyi Istigfar please.                
            
                Allah ya kyuta kuma Allah ya shiryamu                
            
                hhhhm                
            
                this story isn't complete                
            
                How is it not complete?                
            
                hk ne pha Gsky kowa da kaddarar sa kuma ba wanda xe wuce tashi ko tata allah yasa mu dace 
amma akwai nagari acikin su gsky but 
shawara ga sister's shine a kiyaye shiga motar samari wlhi daga nan muke fara kuskuren mu ba dole xaki iya cewa aa NO means NO                
            
                malama laifinki neh karki wani dorawa maza,wai saunawa za'a fada muku neh cewa duk namijin da zaizo yayi yunkurin tabaki ba sanki yake bah,anyi abun nn ba sau daya bah ba sau biyu but kunki yarda gani kuke kmar in wnn ya tafi Allah bazai baku wani bah,sai kunje kun biyewa ruddin shedan saikuzo kuna wani MEN kaza d kaza,byan tashin farko kune kuka bashi hadin kaii,Wanda yaki ji bazai ki gani bah Allah y kyauta kawai saiki dau darasi                
            
                sometimes you get what you give in return... check yourself                
            
                one thing I hate seeing all the time is how you say all men, look just bcos you met a bastard doesnโt mean all men are like that, Good men are plenty out there, soo please becareful with your choice of words in the futureโฆ Ba kowa bane dan iska, kuma kwadayi ne kesa kuna haduwa da yan iskan ai, yaro zaije ya aro mota ko kuma motar maman shi yazo yayi muku karya sai daga baya kuce kowani namiji dan iska neโฆ Stupid post haba!                
            
                The question is which of the social media? Because there are specific social media platforms da dama babu wani abun kirki da zai fito daga cikin su. The ones that are a bit okay are Instagram, X and maybe FB amma any other one bayan wadannan dama na harka ne.                
            
                I am not a saint amma gaskiya maganan gaskiya zan gaya miki babu boye boye. Bansan ko ni ne bangane post din naki ba, but how can you be confident enough to play with a guy's dick on his first visit if you aren't used to that already. Well the deed has been done, stop this blame game and accept your fault because you are equally at fault. Ki gyara takaninki da ubangiji kuma ki fita harkan Mustafa                
            
                what if nace a Arewamatchmaking muka hadu ๐ฅน                
            
                Kai mata, yazo gidan ku kika fito, yace ki shiga mota kika shiga, kika bashi fuskan da zai iya miki maganar banza yayi, yace ki mishi wasa da.. kika yi, harda kiss sannan kina tsammanin zai aure ki, Allah shirye ki, amma yanzu kam fa sunan ki ba mutuniyar kirki bace. In kun tashi kuce maza yan iska ne ku ษin ma abun tsoro ne, ban taษa kai wa mace hanu ba amma sau biyu mata suna riฦe min hanu, inda sun samu fuska sai abun ya shiga next level.                
            
                if you met on this platform then you should report him                
            
                kinyi kuskure, right from the start yakamata ki nunamasa bacin ranki koda ko zaibarki idan kikayi hakan, amma tunda yariga yafaru kisawa ranki kintuba kuma kinbar wannan abin har abada. idan kin tsalkake zuciyarki insha Allah daga karshe Allah zaibaki wanda yafishi.                
            
                shin na meye sai an fada wa duniya ki barshi tsakanin ki da Allah mana wanan fadi ma xai sa xunubin ya kara waya 
ALLAH YASA MU DACE                
            
                ๐คฃ kifi                
            
                ๐ณ๐ซ                
            
                Not all men are in for, or into haram relationship. Speaking for myself, though. Ni genuine ne. It's u fortune you had a bad experience but do not generalise it to all men, yana ba kyau.                
            
                because she didn't tell us everything is cut and joint story                
            
                Ohh yeah                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment