Enough of the bad side of your ex. What mistakes did you make in your previous relationship that you wouldn't want to repeat now ?
                
            
                I learnt not to be to simple with a guy..I should be a little bit sturbon bakomai yace zanyi shiru Ince eh ba.. being too simple makes him think I was desperate...and wlhi I was just trying to be nice ne                
            
                hmm aimu batakai ga aure ba tukun na ta6a cewa wata tsohuwar girlfriend dina lkcn soyayya ta debeni nace mata banga abinda zakimin nayi fushi dake ba abinka da kwaila wlh saida nagane Allah da girma yake 
karshe ko sunanta aka Kira sai gabana ya fadi                
            
                same with me                
            
                🤣🤣🤣 Allah ya kyauta                
            
                pls abamu labari Musha🤣🤣                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Allah ya kyauta ae wasu maxan sae addu'a                
            
                Hahaha                
            
                Hmm not everyone views simplicity that way                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                You were with a narcissist. And I don't think he truly loved you                
            
                too caring                
            
                too stubborn                
            
                Tohm, with all what ive read, ive learnt that yakamata kenan a dan ta cinn musu idan ana magana😂kar ki zam kamar wata solobiyo😂 kiyi taurin kai wen needed and still be simple. Inshort, be atleast 3-4 different versions of you when you are with him.                
            
                Ashe kingane😂                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Allah sarki! Irin haka koda anyi aure sekiga sha'kuwa tayi wuya, sejin tsoron mutun yabiyo baya. Allah yabaki wanda yafishi.                
            
                Amin ya Allah...                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment