assalamualaikum kuyi hakuri da abunda nakeson nafada duk da sunada zafi sosai Amma abunda yarinyar tayimun yasa nakeson na rama.  wallahi nasota sosai nawuce tsamani sabida lokacin da muka fara soyayya cikin satin nace mata inason turo magabata Dan ba da wasa Nazo ba. Amma yarinyar tayita juya ni har abokaina dariya suketi mun har tazo ta yarje cewa ni inturo mukayi magana da magabatana cewa zasu je tabani ranar zuwa yarinyar kawai tazo ta canzamun nayi kokarin insan meke faruwa Amma tanunamun cewa Bata Sona.   wallahi nashiga damuwa nayi ciwo sosai sabida son da nakemata. Amma na hakura har na healing. yanzu duk samarinta sun yaudareta sai tadawo wai in tura gidansu😂
nikuma nace toh Amma so nake natura wasu mutane Wanda ba danginaba nabasu kudi suje......daga baya kawai sai inkai mata invitation card Dina na aure. sabida itama kasheni tasoyi domin lokacin na tsani mata ma kwatakwata. so I need advice.
                
            
                plz don't do dat                
            
                Forgiveness is a sin 
Ai kawai bachin ka tura iyayen karyan nan angama komai kacewa iyayenta zaka chanza musu roof na gida sai an gama barewa lokaci zaka Bata invitation kace mata Kuma ka fasa gyara roof din gidansu 
Amma fa hakuri zaifi                
            
                😂😂😂 she dey disturb me with calls now because I said am coming this week.  wallahi yarinyarnan tasa Babu Wanda ke daukar magana serious even my uncle's are mad at me bcoz of this girl                
            
                Kawai kace mata ya nt interested in her anymore                
            
                You should tell her you are not interested than to hurt back. If you do that, that means you are the same as her.                
            
                I would advise you not to do such, just let her know you have ended everything and wouldn’t want anything with her, move on and live your life peacefully, It’s painful what you passed throughout, but show compassion and leave her with her guilt, for it is enough lessons for her.                
            
                lol😂hakurin dai zaifi as u said                
            
                kawai kayi hakuri ka rabu da ita saboda alhakinka ma Allah ya rama maka ta dandana irin kunar sa kaji amma in kace zaka dauki mataki nadaban Kuma bakasan ta yadda Allah zai mata sakayya b                
            
                take your revenge bro I really support you for that                
            
                bro abeg ka yafe mata,Ka gayamata kawai baka sonta. ba abin da ke bata wa mata rai kaman wanda suke so yace baya son su.They feel humiliated                
            
                Ya za'ai daga haduwa da mace a cikin sati 1 kachal har a fara maganar turawa gidansu? Haba, dan uwa, ai kaima kayi gaggawa...Don't rush..
Me ka sani gameda ita a cikin sati 1?
Wane bincike kayi akanta da kuma ahalinta acikin sati 1? Ai tun farko kayi gaggauwa                
            
                addinin mu takoya cewa kar ma muyi mgana da ita sai da umurnin iyayenta ai ko?                
            
                Hakane you are ryt ...Mu daidiata kawai sede taga iv mu😂😂                
            
                Ina kan baka na sabida yar kusun uwa tasaka uncle Dina zagina yakeyi                
            
                Well let's tie the knot kawai base ka turaa mata iv bah kawai sede tagani a story                
            
                abi komai asannu Kuma akara hakuri da rayuwa😞idan mukayi hakuri komai zaiwuce fah😓                
            
                just forgive her ...and tell her you can't be with her anymore                
            
                oya nah where are you from?                
            
                hakabefa                
            
                Kano                
            
                Shine mgn ae kawai sede taji mu a gari                
            
                aiit we can get to know each other                
            
                Well how                
            
                drop your line                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                you can delete                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment