Abincin Wani guban Wani, ni burina na auri medical Doctor, kuma insha Allah I will be very supportive to her, more especially if she's on call, I can even cook food nakaimata Hospital. but har yanxu Allah bai bani ba. hakan yasa ko girlfriend bani dashi.
but zakaga wasu kuma gudun medical personnel din sukeyi.
Nikam wai miye yake faruwa ne.? 
Miye matsalan dayasa ake gudunsu..?
while kuma idan matarka batada lafiya zakace kafison mace ta dubata ..
                
            
                Awww....Yanzu ka samu ne?                
            
                Night call ke sawa ake gudunsu in my view                
            
                Wllhy bansamu ba..                
            
                Idan har kayarda da matarka wllhy banga komai a ciki ba. Idan kuma baka yarda da matarka ba, ko ita ba medical personnel bane ai bazai hanata taje tayi abunda taga daman ba...                
            
                Wannan haka yke wlh... amma ya za ayi                
            
                Yakamata ayi Wani abu...                
            
                Gaskiya dai kuwa.... Muma da muke karatun ba son night call din muke bah                
            
                What are you studying..?                
            
                Nursing science                
            
                Very nice one, please stay motivated, kar ayi discouraging naki...                
            
                Insha Allah.. Thank you 😊                
            
                let connect..                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                your contact details..?                
            
                No                
            
                Why.?                
            
                It won't be comfortable sharing my contact here                
            
                Then email ...?
mabdullahiumar3@gmail.com                
            
                Alright                
            
                lol cuz in my whole years of being someone from that field ,I have never seen someone sooooo determined like you                
            
                😏let connect please
mabdullahiumar3@gmail.com                
            
                To ai Kuma Night calls din ba kullon bane and Kuma yace he will support her. Am a medical Doctor had a very supportive husband and also had my Family's support gaskiya, so it it can be done, we have happily married medical personnel. Ya Allahu Yasa a dace Allahumma Amin                
            
                Ameen, you're right 
Allah ya kara muku zaman lafiya                
            
                Awwn 
let’s get attached                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment