People are going through a lot in this country, please be a good neighbor.
Try as much as possible to help as many people as you could.
Be nice to everyone, help with the little you have.
We can’t help everyone but everyone can help everyone.
May Allah see us through.
                
            
                Ameen                
            
                Ameen thumma Ameen
wlh koh rogo ka/ki ka siya na 100 ka/ki ka raba Allah kadai yasan Wanda zaka cire a damuwa ballatana mah kanada abunda yafi haka mudinga taimako fah Wanda ka bayar shine naka fah wlh zaka/ki amsa tmby akan wannan dukiyan Allah yasa mudace🤲                
            
                Ameen ya Rabbil Alamin                
            
                wlh hk ne                
            
                Allah ya BA mu ikon yin alkhaire                
            
                Allah ya bada ikon yin hka kuma kowa Allah ya wadatashi Amin                
            
                ameen. indeed va kowaba kids zuchi yan yin alkhaire ba                
            
                Allah yasa mudace                
            
                Ameen.. may Allah give us the will and means to assist each other.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment