Dear men
what do u think about ladies that nag alot?
                
            
                what does nag mean š¢                
            
                mita                
            
                irin guntayen matan nan ne suka fi yin hakanā¦.halittace kawai                
            
                ladies and nagging are twins just that wata tafi wata... if you can keep your promise and never promise what you can't fulfill. be honest with her. alot of nagging will reduce. generally girls nag when they like you very well.                
            
                hmmmmm                
            
                sannu bishiyan dabino                
            
                hhhhh ko kuma ta kwakwa ba š                
            
                ga daya nan                
            
                i wouldn't mind little nagging, but too much nagging is bad, lets say a bad habit                
            
                gaskiya I love my peace of mind                
            
                a toh kila mah bashida tsayi but yana complain šš¤£                
            
                šš¤£fr                
            
                everyone does š                
            
                it comes first wlhy                
            
                šššš.
i can totally relate, my fiance is short                
            
                šš you see them ba                
            
                its nature                
            
                gaskiya na tsani mita mita tana saurin fusatani last 2weeks ina rabon fada dayan yanata mita ana bashi hakuri bansan lkcn Dana cire masa hakori ba                
            
                š¤£šmen kila ma nafika tsayi but kana mgn yi shirtšmagana ake ta dogaye kar kasa bakiš                
            
                šššššššš                
            
                Kace dai kasiya fadan Kawai                
            
                mitace bata da amfani ba abinda take jawowa sai kara husuma                
            
                Da kowa zai zama irina da yaji dadi, gaskiya mita batayi bah                
            
                kema kinada yawan mitah kenan?                
            
                Yawwan magana mah bakowanni locaci nakeson sa bah, ballantana wai inyimita akan wanni abu, in yawoce yawoce                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment