SHAWARA ga wanda mahaifiyar sa ke raye  😭
1 Kayi amfani da damar ka na tana raye ka bata duk wata kulawa da take buqata daidai ikon ka
2 Kayi kokari wajan kaucewa duk wani abu da kaga bata so,koda zuciyar ka tana so,kaucewa abinda take so,zai jawo maka matsala ta inda bakai zato ba
3 Kowace dama a rayuwa idan ta kubuce ana iya dawo da ita,amma mahaifiya guda daya ce,idan ta tafi ba zata dawo ba😭
4 Aljannar ka,farin cikin ka,nasarar ka a rayuwa,tana da alaqa ne da irin kulawar daka bawa mahaifi da mahaifiyar ka,dan haka dan uwa ka kula sosai.
Baka gane hakikanin maanar rayuwa,sai lokacin daka duba dakin mahaifiyar ka kaga cewa bata nan,kace Baaba na tafi kasuwa kaji bata amsa ba,ka kawo mata abinda take so baka ji ta sanya maka albarka ba,anan ne zaka gane hakikar maanar rayuwa,anan zaka ga zahirin yan uwan ta masu zuwa tana raye,anan ne zaka gane rayuwar mahaifiyar ka a duniya komai tsufan ta a duniya,rahma ce gare ka matuka😭
Allah dan tsantsar rahmar ka da karamcin ka,ka jaddada rahma ga dukkan wanda mahaifiyar sa ta rasu,ka kara mana juriya da hakuri a wannan rayuwa
                
            
                ni dai ta rasu 13 yrs ago
Allah yyi mata rahama                
            
                Ameen                
            
                Ameen Ya Rabbil Alamin                
            
                Ameen
Ni 8 years
Allah shi bamu wanda zasu samu farin ciki                
            
                Àmeen ya Rahman 😁 sister                
            
                Ameen y Allah                
            
                gaskiya ne, ka ƙara fadakar da mu, mu tashi tsaye, mamana tana nan a raye kuma ina iya bakin kokarina amma wannan maganar ta sa zan kara zage dantse wajen kyautata mata.
ina fatan Allah ya jiƙan iyayenmu, waɗanda na su ke raye kamarmu, Allah ya bamu ikon kyautata musu                
            
                Amin a dage sosai dan uwa✊                
            
                Amin, Allàh yaji kanta da rahama                
            
                Amin Allah yaji kanta da rahama,sai adage da mata addu'a,da yawan yin sadaka Allah ya kai ladan gareta,na tabbta zataji ddi sosai                
            
                Nagode sosai                
            
                Tarasu 13yrx knn I wish tana raye taga girmana 😭😭😫, Allah yajikan dukkan musulmai Ameen                
            
                Allah yaimata gafara😭🤧 Same nima 13yrx knn                
            
                Allah sarki 🥲 gwanda mu Maza                
            
                Allah sarki, Allah yaji kanta amin                
            
                Allah y gafarta Mata,kema ki dage da mata addu'a,kiyi la'ilaha ilallah dayawa kice Allah yakai ladan kabarinta,snn ki rik yawaita mata sadaka ladan gareta,inda dama ki shuka bishiya ladan gareta kinji,zatayi alfahari dake rnr lahira inshallah                
            
                Ameen ya rabbil izzati 🤲🏻😫                
            
                Nagode Sosai 
Allah yabaka mece tagari if Kayi aure Allah yabaku xmn Lpy 🙏                
            
                Amin amin thanks, banyi bah dai tukun 😄                
            
                Allah ya jikanta yasa aljannace makomarta                
            
                Allah ya jikanta yasa aljannace makomarta                
            
                Ameeen sis tnx❤️                
            
                Allah yabada sa'a muma munkusa 🙈                
            
                Allah ya jikanta yasa tana jannatul firdausi 💔                
            
                Amin                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment