Assalamualaikum
Wani Abu ne yake damuna wallahi, I want to talk on online loan apps" wallahi bashi masifa ne once ka fara amsan bashi shikenan sai ya bi maka jiki especially those online apps, I'm a victim and har yanzu na kasa overcoming. Idan kana neman taimako na kudi babu me taimaka maka sai kaci bashi kuma mutane suyi ta maka surutu wai me yakaika chin bashi well, some of us lalura ce take samu chin bashi we have no other option except for the online loan apps. A Instagram na fara ganin advert and something in me start telling me I should apply coz I'm in serious need, mind you the interest is very high I borrowed 26k and I'm paying back 34700 almost 8k interest, at first bai dameni ba coz I'm in need sai da lokacin biyan kudi yayi, could you believe sai dana kara chin wani bashin from different app sannan na iya biya. that's how abin ya fara yanzu jarin ma banda shi saboda na gama kwashe kudin na biya bashi. I'm telling this saboda mutane su bi a hankali da wadannan online loan apps
                
            
                kaii šš Yasin sun dame ni harda threatening dina and I supposed to repay on 16/07/2023 just 3 DayZ na Sha waya y kai sau 15. wai to avoid disgrace na biya jiya 𤣠me I no get shame hidima nyi just 6k ma. 
Allah y bmu aikin yi Arewa an cutar dmu, don Allah idan Akwai wadda yke da fashion design na iya cinko bbu Dunkin mata da Maza wadda bn iya bh. I started dinki tun Ina primary 5 2009                
            
                GSK ne but ya kamata mu rinka supporting juna especially kasan mutum Mai sana'Ć n yi ne kawai yananyi ne. Allah y kawo mafita                
            
                wallahi rayuwar yanzu kowa kanshi ya sani. Allah yasa mu dace                
            
                uhmm abun baa cewa komai wallahi, ni yanzu kusan 100k suke bina na rasa yanda zanyi. Allah ya kawo mana mafita š                
            
                in my own case I took the loan to complete my school fees 
Allah ya budawa kowa 
Allah ya sa mu fi karfin bukatunmu                
            
                Assalama Alaikumā¦
barka da Yamma..nace Dan Allah wani app ni ki bada loan..zan fara business nayi training Amman Banda Kudin siyan Kayan Aiki please help a sister..                
            
                Ana guduwa ke Kuma Kina son shiga, wlh mutanennan will finish you Dan akwae interest akai                
            
                just 20k nake nema zan biya da wuri insha Allah š„ŗban da hanyar samu..Amman Ina fatan Allah ya bani                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment