If you were to given the option of choosing between a stingy man and a womanizer for marriage ,which will you pick( with reasons)?
                
            
                stingy                
            
                stingy, i can decide to feed on my own money                
            
                me yayi zafi😂 ba ko daya                
            
                stingy
with time za'a rinqa nuna Masa responsibilities nashi ne dole tunda shi ne shugaba.
a rinqa nuna Masa amfanin bayarwa da illar rowa
womanizer
zai kawo Miki masifa
kazanta
rashin tarbiyya
dauko deadly diseases
Allah ka barmunda imanin mu ka kare mu da fadawa harkan zina ko homo                
            
                Non Gsky                
            
                Gskya kara stingy saboda with time komi zae iya wucewa kuma idan inada kudina I will take care of myself and my bills 
But womanizer babban balai ne zae kawo mna jaraba a rayuwa zae iya  Debo mana wata cuta Dani dashi kuma zae bata mani sunan yaya a gaba gashi ba mutunchi a idon mutane 
Allah dae yasa my dace 
Amin🤗                
            
                Ameen ya Allah!                
            
                🙏🙏                
            
                kwarai kuwa Allah y Hana mu zina, homo, sata da Duk nauqika na rashin tarbiyya                
            
                how on earth can we compared stingy man nd womanizer??they re not even related to each other!!! we all know stinginess is not well welcome nd it's not a good attitude,but womanizer a great sinner haba it's can't be compared at all                
            
                Allah ya raba ni da kowane.none gaskiya                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment