ni bansan meyasa only married men ke ta asking dina out bah ,pls young guys me ya faru ne
Try me Sis😉
Ga wani young guy dan under 30..let's mingle
Young guys focus on hustling
Beware, these type of advances are prohibited on this forum
🤣
sai ki wuf dadu kawai
😂😂😅 maybe you look like a second wife ni.
#justjoking
Da farko dai Ina so ki bni amsan wadannan abubuwan.
kina Sakin mana fuska?
Baki da jikin Yara, I mean u are full figure?
matasa masu qaramin karfi kina Basu fuska?
wlh bro🤣🤣 da mun Tara ka samu wata kayi sama da ita
Tuntuni ma
kwarai kuwa
Is because you are fat
the problem is that bku bmu Dama, I mean bku Sakin mna fuska and Kuna Raina income nmu. but how old are you
wallahi same sis
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment