Salam i need advice 
My boyfrnd ne muna soyyayah but baida time dina no calls nothing no text messages ban taba mass magana akan hakan ba amma yana bani hakuri yanayin aikinshi ne ga karatu saisa but i should help him yayi setting goal dinshi in life all will be normal
                
            
                Kimai uzuri sister yakan iya yuwa ko yanayin aiki ne ko karatu yamishi yawa shiyasa baisamun enough time kuma tunda har yana baki hakuri kicigaba dayin hakurin kinuna mishi kina taredashi and you will always support him in fulfilling his dreams                
            
                Well if he is actually studying something very serious, i feel ki dan daga mai kafa, but he should still have some time for you. Why not try telling him how you actually feel? You know communication is key nowadays. May be work is jist too tedious                
            
                He actually cares for you tunda har yana baki haquri ba sai kinyi ta mita ba, just be patient ai mai haquri shi yakan dafa dutse har yasha romonsa, so don't worry everything will be fine and everything will fall into place in sha Allah, just keep supporting him. Allah yabarku tare                
            
                OK 
Wait and see Gaskia karatu da aiki at the same time is not easy especially ace shi ke sponsoring kansa 
Please sister understand him 
Amma Ko call zeyi wuya 
Be kamata ta text Yayi wuya ba 
Just type some limes that's all                
            
                Hakane hindatu kinsa zai iya yuwa shima yana sonki but amma wani uzurin ne zai hanashi zuwa gurin ki amma kimai uziri kinsa soyayya kamar wutace idan tatashi bata kashuwa ta dadi                
            
                i want to come up with a hausa drama, titled; wayo allah! wayo allah!                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment