Jun 24, 02:00 PM

let her know her mistake don't just ghost her (For men)

When you are having relationship with someone, I guess you both should be open to each other most especially Maza Idan kana relationship da mace, we know that mata sunfi maza rauni kuma kowa yana laifi Dan Adam ãjizi ne buh Idan tayi maka laifi wanda baka ji Dadi bah she should know whether xataji dadi or not but let her know saboda if she didn't correct that and u guys broke up xatasan cewa this certain thing made my last relationship end koh yaya tasani but to just keep quiet and go is not good it hurts bad wlh Dan Allah Maza adunga magana before taking a step forward wlh abunda sukeyi na dadi kuna xaune DA mutun Lpylau kawai sai kiga yacanxa if u ask he would say baa komai kuma akwai the next thing that u will observe sai kiga he don't care kaman yanda yasaba , and ke kuma kiyita tunani bakisan meyafaru ba kawai kunyi break up without knowing💔

Replies

(34)
Jun 25, 09:16 AM
User -} Jun 25, 08:41 AM

hakane may you succeed 🤲

0
amen
Jun 25, 11:04 AM
Comment has been deleted
Hkn kam gaskia ka
Jun 25, 12:27 PM
User -} Jun 25, 08:30 AM

bro I lost my mama 13 yrs ago kana tunanin akwai wadda zan Saka arai na kasa fitar da ita ne?

0
wlh kuwa the moment you lost your mom, shknn zaka ji baka tsoron rabuwa da koma waye ne , Allah yama iayenmu rahama
Jun 25, 12:47 PM
User -} Jun 25, 12:27 PM

wlh kuwa the moment you lost your mom, shknn zaka ji baka tsoron rabuwa da koma waye ne , Allah yama iayenmu rahama

1
ameen bro. zka nuna masu so but bh abinda suke buqata bhn
Jun 25, 07:37 PM
User -} Jun 24, 03:39 PM

Till date ban San laifi na ba. I asked no respond it's been two years now. I wish he said wance dis dis dis kiyi hakuri we can't b together hmmmmn.

1
hmm. sister I can relate. someone I was happily dating since last year just stopped talking to me for almost four months now. just like that.
Jun 25, 07:41 PM
Dalilin da na rabu da wani kenan bawan Allah nan duk idan nayi mishi wani abu seya hau fushi koh yace nabata mishi rai Amma juyin duniyannan bazece ga laifin da nayi masa ba nace yafada sbd ina gyara nan gaba karna qara amma ina baze taba fada ba se abu kadan yace na bata mishi rai toh ina dalili niko nace toh Allah haɗa kowa da rabonshi banga amfanin anyi maka laifi Kaita boyewa kaki fada ma mutun ba
Jun 25, 08:46 PM
User -} Jun 24, 04:29 PM

yes sister, I don't hide complain for my love and I don't hide my feeling over her

0
she's lucky to have u den.
Jun 25, 09:07 PM
User -} Jun 25, 07:41 PM
Dalilin da na rabu da wani kenan bawan Allah nan duk idan nayi mishi wani abu seya hau fushi koh yace nabata mishi rai Amma juyin duniyannan bazece ga laifin da nayi masa ba nace yafada sbd ina gyara [...] Dalilin da na rabu da wani kenan bawan Allah nan duk idan nayi mishi wani abu seya hau fushi koh yace nabata mishi rai Amma juyin duniyannan bazece ga laifin da nayi masa ba nace yafada sbd ina gyara nan gaba karna qara amma ina baze taba fada ba se abu kadan yace na bata mishi rai toh ina dalili niko nace toh Allah haɗa kowa da rabonshi banga amfanin anyi maka laifi Kaita boyewa kaki fada ma mutun ba
0
lallai Kam kinyi daidai
Jun 26, 08:15 AM
User -} Jun 25, 12:27 PM

wlh kuwa the moment you lost your mom, shknn zaka ji baka tsoron rabuwa da koma waye ne , Allah yama iayenmu rahama

1
Ameen thumma ameen
×