Dan Allah ku tayani da addu'a  Allah ya ban yadda zanyi 
aure zanyi yan uwana sunki min komai 
gashi babanmu baida karfi
                
            
                just manage abinda Allah ya Baki. ki manta dasu ki roqi Allah ya budo hanyoyi na alkhairi                
            
                Aslm, lokuta da dama mutane suna nuna damuwa akan Tara/kashe manyan kudi sannan zaayi aure wannan kuskure ne. Koda kayan jikinki kadai ana iya you maki aure Kuma akaiki gidan miji Kuma aure yayi Mai surutu dole sai yayi ko yace waccan anyi haukan kaya ko Kuma haukan rashin kaya. 
  Amma Ina Baki shawara kema ki rungumi Sana'a don ki taimaki kanki da Kuma iyayanki.                
            
                Allah ya kawo mafita. keep praying no permanent condition                
            
                insha Allah ngd                
            
                appreciate 😇                
            
                ngd sosae                
            
                uhm Allah dai yabamu ikon yin Auren nan gaba daya. Allah yakawo mana aiki mafi alheri Amin.                
            
                may Allah provide for you financial ly                
            
                A riqe sallar dare za’a samu mafita Insha Allah 🙌🏾                
            
                Allah yabaki yanda zakiyi ni ga kayanma ma ga komai Amma ba mijin😂😅Allah dai ya taimakemu                
            
                Allah yabaki nagari ameen                
            
                Ayyah kita sallar dare kice Allah yakawo miki mafita 💔😭                
            
                Amin ya Allah nagode                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment