yanxu kusan 1 year muke betaba bani Komai ba ko credit nawaya kuma Yaxo gd maganar aure ๐ญ๐kowa ya amince , but Ina tsoran auranshi Amman wallahi he's very kind and reasonable guy Bashida problem but Nidin dan Allah nake sonshi .๐ญ๐ฉAmman kyauta tanada dadi arayuwa plx masuo mako adaina dan Allah wallahi mata munasan Maza masu kyauta , please sis nd Brothers kuvan shawara mexanyi
Gaskiya namiji Mai rowa ba dadi akwai wani ex na da na guda saboda rowar sa munyi 3yrs amman awara kawai naci ta 50 da gyadan 50 a hannun sa, but haka fa na dinga mishi dawainiya nice snacks, nice birthday cake, nice abincin Sallah da giyar so ta fita a kaina na barshi sai gashi naje aiki department nasu naji ana hirar Yana kawo danyen nama daga gidan sa ya ajiye a fridge din office saboda Kar Matarsa ta cinye duka.
A PhD graduate for that matter.
Maza a daina rowa ba kyau. wasu naturally ne basu da kyauta
kaii ๐ฒ๐๐ wannan maye ne over
Allah sarki ๐ gasky ni I use to buy something like zabib, sometimes idan Ina da dma nji kina son wni Abu zan iya siya Miki idan baya da tsada because responsibilities nki be dawo Kai na bh
wannan ke kadai zakiyi shawara da heart dinki kar ki bari kowa ya baki shawara akan me zakiyi, in kin ji zaki iya hakuri har kuyi aure ki ga mai zai faru bayan auren koh kuma ki rabu da shiโฆafter all kince dan Allah kike son shi
wnn yayi asara ๐น๐นAllah yarufa asiri
haka ne abinda nake tunani yanxu saura 7months auran namu ๐ญ๐ญkawai xanta addu'a maybe yanxu baxeyi semunyi aure , kinsan wasu basu kyauta idan mace tana waje sesuga irin tarbiyata wai Amman wnn bbu dadi ihsani yanada dadi Gsky
tabbb yaxama saurayina wasu mazan sunyi asara Gsky abun babu dadi Banasan marowaci wallahi , srry sister Allah yasa idan kunyi aure yadinga yin abin kirki
hmmm wallahi irin halin ex dina ne credit na 200 yake sakamin banasanshi yanxu nd sister wallahi Karki damu idn kunyi aure xeyi miki maybe yanxu wahala tamishi yawa
yyi asara๐ค๐ค responsibilities nshi ne y rika Miki hidima kafin aure?
ki bari idan yqi Miki after marriage sai kiyi complain, ku mene kk bmu bayan bakar wuya da jn aji
bbu asara Mata n ynxu basa appreciating abnda muke msu. my girl zabib na aika Mata dshi but that young girl wai a dwo min dshi after all prophet Muhammad peace be upon him ๐ฅฐ yna amfani dshi
bbu asara Mata n ynxu basa appreciating abnda muke msu. my girl zabib na aika Mata dshi but that young girl wai a dwo min dshi after all prophet Muhammad peace be upon him ๐ฅฐ yna amfani dshi
๐คฃ๐คฃ๐คฃ
ni na miji ne fa ๐, wasu ba wai gwaji bane kawai sunfi gane sai sun auri mace kafin su fara kashe mata kudi, amma dai a cigaba da addu'a kawai
Gaskiya wannan sarkin Rowa neh
Ai Kam sarkin rowa me ranar fa an kwana biyu ba wuta a wurin aikin su Naman da ya Kai office ya lalace ya bata musu fridge naji abokansa suna ta mita. wai sai ya wayance musu shi yafi son fresh suya na Nama
AI marowaci beyiba..ninawa saurayin wlhi Ko ina school irin canteen nan bashida wayan yasiya koh ruwa yabani.nasha..kuma koh nairanshi bantaba Ciba sai shegen kalaman soyaya..zanyitafiya nawata 1 Amma koh naira bebaniba..Dan rainin wayau..amma kinsan menakeyi..wlhi banataba kiranshi shiyake wahalan Kiran koh flashing banamai..don idan yamin miscal yaga koh flashing banyiba sai yace meyasa bankiraba..sai Ince Mai banida kudine toh ynx yagano..inayawan complain banida kudi awaya sai yadena complaining narashin flashing din dabanamishi...wlhi Maza kurage rowa
๐น๐น๐น๐น๐น๐น
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment