inason nayi magana da boyfriend Dina yafito iyaye su shiga maganar but banason yaga kamar am desperate ne cus just few months ne da haduwar mu and banason nazo muyi ta dating ba wani tsayayyen magana at the end yabatamin lokaci
please afadamin steps dinda zanbi thanks
                
            
                ki fada Mai cewa gidanku baasan Shiba Kuma ya kamata ya nemi izini domin hakane tsarin gidan.
  Amma Neman aure daban Neman izini daban. Neman izini ake farawa koshin ko wani nashi zaije wajan magabata, shi Kuma Neman aure dole magabata ne Kuma lokacin magabata sunyi bincikensu sun aminta dashi yawan anan ake MAGANAR lokacin biki.                
            
                gskiy ne                
            
                sister idan iyaye Basu shiga bh yna da damar Miki abinda yke so. use ur brain plz                
            
                Ki fada mishi gidanku ance za'a hanaki fita se wanda ke zuwa ya nemi izinin zuwa tadi asan dashi agida step din farko kenan idan dgske yake ce nemi izinin idan ko bahaka ba kila ma ya gudu                
            
                Wait! Meye a ciki if you are desperate? Aure ne fa ba aikin zunubi ba, pls ki fada masa ya kamata ya turo manya su shiga maganarku, wanda Daman shine ka'ida, ni ba na ganewa been desperate for marriage isn't a sin pls                
            
                am sorry but am not trying to pick offense but not everyone will see things the way you see it, this same thing happened to me I literally felt bad cause I felt desperate or I was trying to rush and force things he didn't show up and God knows I will never do that again. I will focus on myself, my career and happiness.                
            
                Eh haka ne, kinga kenan he isn't fit daaman, Allah ne Ya bayyana miki shi a fili, Allah Ya zaba mafi alkairi                
            
                Amin ya Allah                
            
                I don't think this is a good idea                
            
                yes sister thank God you've spoken sence into your head, I'm proud of you. keep on building on yourself and continue praying for the best. 
show him family dinki wants to know who you are with, if he is serious he will do the necessary things he's supposed to do, i dan ko baiyi ba, toh kinsan he's not ready to be with you.                
            
                sis ki manta kawaii you see all this relationship stuff I don't think I have energy to invest in such and am already in 300 lv I just want to graduate get my masters done, my family are not really bent on forcing  a girl child to get married, am very grateful for that.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment