Ina so in auri wata Kuma Ni da Mata tun farko ba wai San juna muke ba arranged marriage ne for 2 years yanzu, Ina dai tunani ne amma ban fada mata ba but naga kamar it's better mu rabu kowa ya auri wanda yake so. pls what do you guys think
Its better gaskiya. Allah ya zaba maku mafi alkhairi
In itama tana raayin rabuwan you can go ahead but Indai baku samun matsala da ita gwara ka karo second wife din ita kuma kabarta kucigaba da zama
gaskiya i think it is better ku rabu kowa ya auri wanda yaka so soboda kuna cutar da kanku ne a haka. wasu may not agree with this soboda raba aure amma if that is what will make you happy dissolve the marriage and marry partners you want. ni dai that's what i will do.
Gaskia it's better kam ku rabu kowa ya auri Wanda yakeso, saboda idan ma kabarta agidan ka Kara aure dole zaka cutar da ita tunda baka sonta. Allah ya zaba mana abinda yafi alkhairi amin
I'll advice ku hakura if there's no kid involve...once a kid is involved it's hard...
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment