Dan Allah period dinake bani matsala nayi kwana daya se ya dauke ne wanka ne sallah the next yakara dawowa After bankara ganiba seakace na dakata tukunna seyakai kaman 3days nidai inata kokwanto dan inaso nayi wanka kuma zuwan dayake badayawa yake zuwa ba yaza'ayi narama sallolina koko duksallan dazanyi ne tahadawa har na rakanye do min dena wasiwasi
                
            
                ya sallam ko Kinje asibiti cewa xasuyi kinada. infection yana saka haka , kiyi trying kidinka shan habbatussauda da xuma idan kindafa nd then kitambayi malama mace .                
            
                ki kama hanya ki tafi asibiti kiga gynecologist yafi miki alheri                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                ba dole dakai take ba ai
if u have nothing to say about it others might haveš
her question is not about the period 
tana tambaye akan zata rama sallolin da ba tayi ba ko aa?
taya za ta rama su?                
            
                Asslm
mostly dear poster Infection ke janyo wa
nima nayi fama da ahkan
but after treating Infection Alhamdulilah yana zuwa min normal. 
kuma you should avoid taking peldin in kina sha kenan shima yana janya matsaloli ahka                
            
                I had those kind of problems for like 6 years. I was even checked in the hospital did teat and everything they told me every person is different. I had my period every 3 months . . .                
            
                normal period a addini zae kai kwana 15 ne idan kuma ya kai 15 bai tsaya ba sae a fara neman magani 
Alhakikanin gsky idan jini yazo maki(period) misali yayi kwana 3 ya dauke to zakiyi wanka kiyi sallah ne idan ya sake dawowa sai ki tsayar da salla idan ya dauke sai kiyi wanka kiyi ci gaba da salla amma zaki rika kidaya days en da yayi yana zuwa idan suka kai 15 days to shikenan daga nan yafita a matsayin jinin haila ya koma jinin istiāazah 
Allah shine masani                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment