Pls advise a sis saurayina ne yake ganin kamar banasonshi sbd shi babba ne 47 Kuma baqi ne ni Kuma ina nuna masa ba haka bane Amma yaqi yarda recently yace na tura masa pic Dina na tura masa Amma danace ya turomin nasa sai yaqi wai kunya yakeji ni Kuma saina dinga gani kamar yanga ce should I stay move on thank you
Just pray for the best husband, kiyi istikhara if he's ur husband definitely zaki aureshi,so karkiyi saurin yanke hukunci,always seek for Allah's Assistance in every decision da zakiyi.Idan kikayi istikhara kikaji kina sonshi sai ki koyawa zuciyarki sonshi da yadda zaki sauna dashi.Wata Alkhairinta shine ta Auri saurayi,wata kuma me mata.So Always pray for the best. Allah ya bamu mazaje nagari
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment