Dan Allah kubani shawara🙏🏿 akwai wani guy da aka hadamu cousin brother shine yahadamu, last week yazo garinmu Wllhi yana ganina yaji yafara sona bawai kyau yagani ko sura ba no. kawai ne macece mai walwala kuma ida sunyin dariya 😊 nidai inanan free dai, Toh the first day da muka fara communicating gaskia yace yanada emmata guda biyu daya cousin dinsa sane dayan kuma tana wajen aikinsu, saiyace min cousin dinsa har ansaka magana aure a najira su daidaita ne, amma yace shi Wllhi harga Allah namishi nd he loved everything about me toh dai muna dai communicate dashi always am trying to make sure he is happy, Wllhi kuma yanajin dadi yagadai caring din yayiwa shine yanzu kace min waifa za a samu mastala yanzu fa harya daina communicating da emmatansa tunda muka hadu, shifa Wllhi yana sona dayawa kar yazo yafasa cousin dinsa gaskia wai ni am too emotional 🥲 narinka yagewa yana confuse karkuma after some month naji yayi aure he don't want to hurt me. yace how he wish dani yafara hadu kuma gaskia idan naci gabada nunamai soyayya haka Wllhi nanda kwana kadan saidai muyi aure amma yanzu cousin dinsa da aka hadasu itace damuwar kuma ya amince wa iyaye, last night nace mishi gaskia toh saidai ni na hakuri kawai I was crying, hankalinsa yatashi yanata kirana awaya please l need a solution.🙏🏿
Toh fa, he can marry you both or let him marry you and let me daidaita with his cousin and marry her too, Allah sa mudace
Allahuma Ameen thank you 🙏🏿
Yanada wata
An hada su har iyaye sun shiga cikin zancen...
amma kuma ke kike biye masa??
ki nutsu ki dawo hankalin ki and let him go,Kar kizo kiyi nisa cikin sonsa lokaci daya kiji ance yayi aure ki dawo kina da kin sani..
matuqar dai an tsayar msu mgna da waccan kuma iyaye sun shiga kawai ki haqura,bazai taba saɓawa iyayen shi ba dan ya faranta miki!!
my thoughts oooo
Tom🚶🚶🚶
true thoughs 🙌🏾 thank you 😊
You'll get hurt sister, ki hakura kawai.
Atleast he told you the truth. Those kind of weddings are hardly called off.
Talking from experience
Gaskia kam thank you 🙏🏿
lnsha Allah duk zanji shawaran ku 🙏🏿🙏🏿
Pray, pray and pray. If he's meant for you, miracles will happen
I will lnsha Allah thank you 🙏🏿
problem solver 😂
😂😂
equation ya gama yin balance 😂
Nd you know what.! Wllhi duk nayi amfani da shawaran su yanzu kuma shi yake bina, kuma nariga nacire araina.
poor guy.. Mafi alkhairi Daman ake fata. idan shine then it'll work out else, it won't
Gaskia yanzu kam I want someone better than him.🙏🏿 saboda nacire shi araina nikam cire mutum arai baimin wahala even thou it's painful but Alhamadulillah.
I'm happy for you then. it's not easy moving on
Gaskia Alhamadulillah 🙏🏿 thank you dear.
kinga kawai dama da niyyar yaudarar ki yazo ni namijine duk wani tactics din yaudara na gender dina nasani
kafin yazo wajanki ai yasan da alkawarin wata a wuyansa kuma yasan karfinsa ko zai iya rike 2wives ko akasin haka sai daga baya zai kawo unacceptable reason kawai ki manta dashi irin wadannan basa layin samarin da akewa kuka ko damuwa
Sure thank you 😊
gaakiya dai baby pls kiyi kokarin cireshi ranki yaudararki kawai xai allah yabaki wannan da xaikula da rayuwarki da zuciyadaya allah yasa mudacee ameen
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment