Auren Namiji mai kyau ra'ayi ne,amma auren namiji mai tarbiyya da tsoron Allah babban arziki ne musamman namiji mai tausayi
                
            
                hka                
            
                Ai a duniya babu dacen da mace zatayi fiye d samun miji mai tausayi d tsoron Allah,hk namiji shima.                
            
                Cire arziki kasa dole๐ญ๐.raayin barshi ga arziki๐๐๐                
            
                mata ma suna auren namiji Saboda he yana da kyau ne dama?๐๐
I thought all they need is "if he can provide"                
            
                wllh wannan gaskiya                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment