Ina son Mata masu saka Jigida πŸ™ˆπŸ˜…,kuyi hakuri yazama dole mu fada πŸ˜‚
Mashkur wali Apr 30, 03:06 PM

Ina son Mata masu saka Jigida πŸ™ˆπŸ˜…,kuyi hakuri yazama dole mu fada πŸ˜‚ 2

MATA MASU SANYA JIGIDA GAREKU πŸ₯°πŸ˜ Mlm jigida A kugun mace Duniyane wllh😌 Barema kuma ace a kugun matarka ne idan Tana tafiya zakaji suna kara chass chass Barin mah ace Ta danyi tsalle sai dai kaji sunce chasss....😍 Musamman ma ace kana a zaune a falo tazo wuce ta gabanka tana rangwada tana juya kugu mai sanye da jigida sautin kadawarshi ya doki kunnenka take zakaji gaba daya kayi la'asar jijiyoyin jikinka sun daina kai sako kwakwalwanaka ruhinka da tunani Ka tsayawa zasuyi waje guda suna neman dauki......πŸ˜„πŸ€©πŸ™ˆπŸ™ˆ Mln jigida dukiyace muna miko gaisuwa mata masu adon jigida. Wacce kuma bata fara sakawa bah toh ta fara kar mu bude shafi akanta.yauwaπŸ˜… shawara ceh πŸ™
post

Replies

(17)
Anonymous #1 Apr 30, 03:23 PM
Kai wannan abun haushi yake bani, kina tsalle ana jin Kara kamar wata yar bori
reply 2
Sally Apr 30, 04:24 PM
ikon Allah 🀣🀣🀣
reply 0
Anonymous #2 Apr 30, 06:35 PM
mtsew
reply 0
Mashkur wali Apr 30, 07:12 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚ meye kuma na tsaki,abune fah na ra'ayi,sai kuma abini da tsaki,kodai bbu gun da za'a sa neh,shine akewa masu sawar bakin.....
reply 1
Mashkur wali Apr 30, 07:13 PM

HHHhh baki iya sawa bane kawai,ki fito ki fada
reply 0
Asmau idris haruna Apr 30, 09:21 PM
😹😹😹😹 I like this one
reply 0
Mashkur wali Apr 30, 11:25 PM

baby girl harda keh
reply 0
Baby girl May 1, 08:03 AM

hhhh kawai comment din nsa ne y bani dariya
reply 0
Anonymous #3 May 1, 08:08 AM
toh fah
reply 0
Mashkur wali May 2, 08:28 AM
Deleted

Toya kaji dan gidanaπŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Abdulazeez Amjad May 2, 10:15 AM
Gaskiyane Shehsi
reply 1
Anonymous #4 May 3, 05:23 PM
Mallam jigida duniya ne Wlh 😹 abinda ga yayi a rayuwa
reply 0

Related Posts


Trending

I'm distressed. Anyone to talk to? General
I separated with my wife last week, my story Confession
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
The heart wants what the heart wants Relationship
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up Advice
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker