Anonymous
Jul 13, 07:21 PM
Dilemma
0
Please Help me yanzu na fara makaranta university in another State, senake zama gidan uncle dina he is always travelling from one country to another, nida matarsa da yayansa muke kwana a gida daya, wallahi duk sanda na ganta senaji wani iri, i am falling in love with her by day, batason yawan magana ko part dinta na shiga badadewa zata tashi, sometimes har labewa nakeyi in ganta ta taga inji muryarta, narasa yanda zanyi indena, duk yanda nake Avoiding dinta inna ganta se abun yadawo sabo, gashi i have no where to stay bayan gidansu, Dan Allah advise me banda zagi nikadai nasan menakeji wlh.