me yasa yake da matukar wahala ka samu matar da zaka aure idan ka shirya kana son kayi aure ba tare da bata lokaci ba? 
mutane na fada cewa idan kana tunanin akwai mata sosai ko mata basa wahala to baka tashi aure bane
                
            
                Allah ya baka ta gari
kasamu wata nan ku sasanta                
            
                Allah yabaka tagari Ameen, kadinga karanta rabbana hablana min az……. try it plx .                
            
                tnx sooo much                
            
                gaki yayi wuff dake 😹🤭                
            
                Kedai muke so mu bashi...                
            
                Abin vice versa ne💔                
            
                🥹🥹                
            
                Well, finding a spouse especially if you are selective person is challenging, but its still easier for men to find wives than vice versa. 
Men are more likely to misbehave in Marriage than women, i mean in our society that i know                
            
                I think it's because Men can be so selfish while choosing a spouse and they want to get exactly all the qualities they like in a wife. I'm not saying it's a bad idea but nothing real is perfect, zero your mind and choose the qualities that prophet advised u on and keep praying
And also gaggawa aikin shedan ne so be taking it easy if not a hada Ka da wancan gobe wancan qarshe kazo kaga ba yanda kaso ba
Allah ya zaba ma kowa mafi Alkhaeri na gari masu albarka                
            
                bro!!
Aure baya bukatar gaggawa ka tsaya Ka nitsu kasamu wacce t dace dakai wacce zaku zauna lfy,ynzu zamanin ya rikice amman akwai mata nagarin sosai,shi isa akeso ayi tan kade da rairayaw sbd rayuwar auree rayuwa ceh dakowa zai bayana halinsa na asali,so dole saika da nutsu karkayi garaje, Allah y kawo ta gari                
            
                bawani selfish,ai kowa yafison abunda zai kwanta mai rai ko ke ynzu kinada burin namijin d kkison ki aura,ynzu neh both mazan da matan sai kowa y tsaya ya lura yasan wa zai aura,kasan halinsa tasan naka,bawai sai an shigaw dgaw ciki bah kuma azo aga ba haka bane,karshe kiga auren y mutu wndae kuma abundaw ake gudu kenn, Allah y kyauta kawai                
            
                Naku fa daban ne mu fa Mata idan muna zaba sai ace muna ruwan ido😐
Gsky zaben life partner sae Ka nutsu fa ba sauri aciki
Ameen                
            
                HHHhh haka dai kk ceh,ku wani zubin nh akwai ruwan ido saikaga tasamu wani amman da wani ya karawa Dan bullowaw saikaga anrasa waza azaba,wasuw garin haka sai su zabo kaya,yazo kuma y gallabesu                
            
                Daman matan aure sunfi wahala kai t addua kaji🙂                
            
                Hakan ma na faruwa da mata fah ooo.. I'm on this shoe,Allah ya bamu abokan zama na gari... Aameen                
            
                Ameen ya hayyu ya qayyum                
            
                is not that hard bro you just happen to meet and communicate with the wrong once                
            
                Allah ya baka ta gari mai albarka                
            
                hakan yana faruwa ayita da Addu'a kawai Allah ya hadamu da maza nagari masu son mu da gaskiya sukuma mazan Allah ya basu mata tagari                
            
                baka samu wan da itama ta shirya bane                
            
                hehe 🙃 sold out 💃                
            
                indeed                
            
                To who? Bamu amince ba. Zamu hada aure a class dinnan.                
            
                Gaskiya to be Honest baka shirya din bane. In kam ka shirya ka nemo wata a cikin matan da sukai maka reply ku dai-daita Faqat                
            
                it’s not something hard to me  saboda I can marry any girl I once dated before, just know you go for and who you’re dating from day one. Nifa banda Ex-girlfriend, I just use to tell myself the truth and let them give another guy attention without fighting or something wrong between us. I always date a girl I can marry but I’m too young settle, but the kind of love is in different frequency 😳💔😂 ($B Dreamer)                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment