Apr 24, 12:54 PM

Maza masu zuwa wajen zance hannu biyu

I have a question . why do guys come to visit a lady without bringing a gift ? pls hear me out before thinking mata nada kwadaye how can a man mai Neman aure come to see a lady during Eid and not bring anything kuma fa yarinyar ta shirya mashi kayan dadi iri iri, ya zauna ya cinye Amma he didn't give anything ? is it ok ?

Replies

(10)
Apr 24, 03:41 PM
Kungiyar masu hannun jarirai ✊ yake at least a talauce ko 5k Yaba yar
Apr 24, 03:44 PM
zan yi transfer idan naje gida cash nada wuya 🌚🌚
Apr 24, 05:34 PM
innazo naki ci fah? ni da kunya yamin yawaπŸ˜ŒπŸ˜‚
Apr 24, 07:09 PM
gsky dai, yakamata ace maza a dan rika kyauta muddin akace yarinyar dazak aura ceh duk abunda Ka bata ba yar akasa bah,yarinya ta shirya mah Better kaci Ka lamushe Ka gudu ba wata yar ihsani abun b ddi wlh,ai da kunya mah
Apr 24, 09:09 PM
very okay ma kuwa….toh menene kuma na complain ma tunda kince ba kwadayi bane
Apr 24, 09:16 PM
Anonymous #2 Apr 24, 09:09 PM

very okay ma kuwa….toh menene kuma na complain ma tunda kince ba kwadayi bane

0
will it be very ok if you come to her house and she didn't offer you anything to drink ? wont you say ta cika rowa.. a duba a gani mana
Apr 24, 09:38 PM
Anonymous Apr 24, 09:16 PM

will it be very ok if you come to her house and she didn't offer you anything to drink ? wont you say ta cika rowa.. a duba a gani mana

0
super okay ma kuwa, ba wani abu bane fa, kune kuke dorawa kanku damuwa
Apr 25, 09:01 PM
Apr 27, 10:46 AM
wata kila kanen Hakimi ne
Apr 27, 11:01 AM
Mustapha Sani Abdullahi Apr 27, 10:46 AM

wata kila kanen Hakimi ne

0
kanen hakimi basa bada kyauta neh lol
×