me yasa wasu mata suke zuwa IG su dauko hotunan yan gayu suzo suna saka mana a whatsapp suna masu barka da salla wani bai ma san anyi sabida ba dangin iya ba na abba ba so ba soyayya bata sanshi ba bai santa ba 
kuzo kuyi koyi da halin yan maza mana ko sabida kada bomb ๐ฃ ya tashi basa dora pic en budurwa a status ๐  amma ke kuma bakyada saurayi bakyada aboki wata ki mashin shini babu amma kinyi status kaman charbi  
nace ba to kanki kike kashewa kasuwa wallahi 
sabida wani ko yanada niyan tayawa yagan kina status na yan samari kala kala to walla zai fasa ๐คจ 
wani kuma yagan kinyi status na wani gaye cikin wani mahaukacin gida yasaka babbar riga kirar wambai ga wani tsadadden rolex a hannunsa ga iphone mai 3 eyes  
kin san me zai faru?
to zaice wannan matar manya ce bayan bai san ba diyar kowa bace kawai tahe ig ne tayi screenshot na pic en itama tayi post sabida kada kawaye suce bata da hadadden saurayi 
kinajina da ke nake amma na baki shawara ko na bari arewaup su kaiki ig mutane su baki shawara ๐คจ๐คจ
                
            
                Abin dariya abin haushi wai yaushe zamu zama hot guys dinnan ne                
            
                pwahahahaha maza ma nayi fa kufadi gaskiya.To me shirmen banzane da rashin abunyi cuz nidai with lots of engagements da aiki will be last and least thing to do.Allah shi kyauta Amin.but seriously e no make sense at all                
            
                aikam irin mazan novels ba.lols                
            
                Ina fadi miki . mazan novel ai duk karyace inkikaje kikaga mijin wata Mai rubuta novel dinma sai kin tsorata                
            
                ikon Allah ๐ค๐ค๐ฏ shikenan saboda neman suna sai ka dinga saka pictures ษin mutanen da baka sani ba? gaskiya ban yarda ba                
            
                of course Anna ye.
maybe you don't have friends da Suki yin haka
Amma guarantee annaye                
            
                ๐น๐น๐น                
            
                ๐๐                
            
                hahahaha I tell you my brother.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment