Nakusa aure  Amman idan muna hira awaya kawai se indinga jin wani feelings wallahi Narasa yanda xanyi 😭😩ko sunanshi natuna se inji wani abu araina Wayyo hakan meyake nufi dan Allah . wata friend dina tacemin haka takeji idan suna hira kuma wallahi both dinmu bamayin hirar data saba shari'a 😭Dan Allah kumin finding out the solution I'm waiting for your advice 🙏
                
            
                toh kudin neh ynzu akage kk dasan aure badole hakan ya rika faruwa bah,kuma an raba dare ana waya dole zuciya taita sarka muku wani abu wllh,wnn kadaicewar dazakiyi a daki, shima y kadaice yanata zubo miki kalamai koma wani iri neh,dole zuciya taita sarka miki wannan da wnchan,Saidai muce Allah y kyauta,amman muddin za'ana raba dare ana waye wayen nn shedan bata inda bazai bullowa mutum bah,inkinji haka saiki dage da a'uziya,snn kisak tsoran Allah a ranki,shine kadai mafita Dan Kar abu yyi nisa kuma azo ana danasani,dan dga haka lamari ke farawa                
            
                a tawani bangaren Kuma zata iya yuyuwa kina sha'awarsa neh ko ince kina yawan tunane tunanen abu buwan sha'awar a kansa,sbd ya iya siyeki da kalamai,it's kuma zuciya tasamu abnda takeso,sai kawai tkara tunzuraki kina jin ddin maganganunsa a
har cikin eya waye dinki....kingane dai,saiki rage tunanin sha'awa akansa
ki yawaita azubillahi.....in kinji abun
inkuma kina kallan +18movies irin na soyyaya Nan suma sai ki rage etc, Allah ysamu dace amin                
            
                Shedan ne kinji kita addua                
            
                Ameeen ya rabbil izzati tnx for ur advice                
            
                tnx 🥺                
            
                Are you referring to wanda zaki Aure or someone else?                
            
                wane irin feelings kenan? sha’awa or what?                
            
                I guess shaawa                
            
                ke yimun boyis dishi dishi rubutun ki ya fito fa 🌚🌚🌚                
            
                Tohh Ana abin serious 🧐 Amman kana wasa 😂😹kai idan kaine yaxakayi , kune irin mazan dabasusan ciwon mata ba                
            
                kambuu come see caring in my house 2024.05 srry baa magana walla
ba walla ciwon mata ba har maganin mata sai na sani😑                
            
                It's totally normal sister, almost kowa ma hakane. Just wait a little bit until you settle down                
            
                I mean husband to be                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment