Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuh jama'a ya azumi Allah ya amshi ibadunmu ya yafe manah kuskurenmu Wanda muka sani da Wanda bamu sani bah.
Dan Allah kutayani addua please Allah ya bani da iyayenah iKon karasa biyan kudin makaranta nah it's not easy exams Dina bayan sallah Koh kudin ban biya not to talk of registration please ku sani a addua Allah ya bamu hanyan samun kudin dazan biyah kafun jarabawa
                
            
                Allah baku ikon biya, ameen                
            
                ameen ya Allah. 
Allah ya kawo budi                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment