Apr 13, 03:42 AM

After we separated, she contacted me after a year

after long separation between me nd her since last year October she wish me on my birthday than I wish her because our birthday is in same month, ah sai cikin axumin nan she follow me on IG and I follow her back 2 days letter she DM me saying bbynah 😘 I was like kai😳Bby waye Bby naki sai yarinya tace wai kai I was shock dan ehna tinanin taxo da wata yau dara then I ask her one good question, yet no answer tin 5 na azuminan, ah nikam na saki layin ta did she want me to follow her neh ?

Replies

(4)
Apr 13, 04:11 AM
hhhhh don't even start bro,dan wnn seems ba dan Allah takesonka bah,just kowa ya kama gabansa.
Apr 13, 04:52 AM
gsky kam thank you bro 😎
Apr 13, 05:01 AM
kama kanka qiyamullaili ka rabu da ita, ta maida kai option ne, myb wancan ya dan gasa mata aya a hannu ne sai ta dawo wurin ka kafin su huce su koma da wancan, unfollow and remove her from ur life guy, ba ta arziki bace
Apr 13, 08:50 AM
Anonymous #1 Apr 13, 05:01 AM
kama kanka qiyamullaili ka rabu da ita, ta maida kai option ne, myb wancan ya dan gasa mata aya a hannu ne sai ta dawo wurin ka kafin su huce su koma da wancan, unfollow and remove her from ur life gu[...] kama kanka qiyamullaili ka rabu da ita, ta maida kai option ne, myb wancan ya dan gasa mata aya a hannu ne sai ta dawo wurin ka kafin su huce su koma da wancan, unfollow and remove her from ur life guy, ba ta arziki bace
2
πŸŒšπŸ‘
×