Assalamu aliakum
Ya ibada da fatan Allah ya karba mana
I wanted to get some advice from you
Am an architect by profession and runs a small construction firm, amman babban abunda yake damuna shine ba rasa wacca zata soni tsakani da Allah saboda duk wacca muka dan fara relationship da ita sai taga kamar ina wulaqantata saboda rashin time da nake dashi sosai, dalilin cewar inada qanne da mahaifiyata wanda ni nake daukar nauyin komi nasu, so bana barin duk wata yar hanyar da zan samu wasu yan canji domin rufawa kaina da yan uwana asiri.
Kuma maganar gaskia har ga Allah inason nayi aure in early or later next year
Akwai wata yarinya danake so amman maganar gaskia bata bani lokachin da ko waya muyi ko da kuwa mintina biyar ne zuwa goma, to banajin dadin hakan gaskia wanda yasa nima na kyaleta
Amman yanzu kuma akwai wata wacca nakeso kuma nayi duk wani bunchiken daya kamata a kanta
Allah ya tabbatar da alhry
May God continue to bless our Hustle amen
kayi istikhara sannan kuma kayi shawara da iyaye
lol kaifa kace duk wanda kuke relationship saitaga kamar kana wulakantata itβs means dama baka sonsu.? secondly akwai wacce kuke soyayya amma baka samun time dinta ok. ready your caption again the answer is there.ππΎππΎ
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment