Dan Allah ina azimi but Always i'm thing akan muamalar aure nidai banyi aureba amma kullum ina cikin yin tunane tunani haka yahukuncin azimi na yake please
                
            
                azumin Ka/ki Yana nan. sai dai anso mutun ya takaita yawan irin wadannan tunanin domin su ,suke janyo sha,awa.i                
            
                sanan idan akwai dama a samu a shiga daga ciki immediately bayan sallah                
            
                Allah kabamu damar dan Albarkacin wanan watan dan se antaya mu da addua abundai badadi Allah ya aurardamu                
            
                shi kuma wan an lokaci ne tayi adua Allah ya kawo mafi alheri                
            
                har damu baki daya 🤸♂️🤸♂️🤸♂️🤸♂️                
            
                ameen ya hayyu ya qayyum                
            
                I thought kayi may be Kari kke nema                
            
                aa walla😂🙈🙈                
            
                Allah ya kawo ta gari                
            
                yo amin                
            
                😊                
            
                where do u based                
            
                kano and u                
            
                yakamata kuma ku sasanta bayin allah                
            
                sokoto 😑                
            
                ok sir🌚                
            
                me yasa kace haka                
            
                aiki or main house din ku                
            
                Ameeen ya rabbil izzati                
            
                naga dukkanku kun kawo green light neh ai Da allah ku sasanta koh nima nasamu lada                
            
                babu wani green light is just exchanging idea                
            
                both                
            
                Masha Allah                
            
                🥰                
            
                Its okay ma'am                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment