Most ladies normally say they despise it when asked questions like how are you ,have you eaten etc..... 
If you are chatting with any Arewa girl like that most especially from Kaduna and Kano, you'll   ask them, How are you and how was your day? they will be like, Alhamdulilah,fine or okay .... if you are lucky they ask you "and you? "Anything you ask, they will be like, Alhamdulilah and you? 
These questions are basically conversation starters, When you are asked such questions, We want to know how it went, ba Alhamdulilah din muke son ji ba. you are actually making it difficult for one to communicate with you when you keep on giving close ended answers.
You can easily answer such questions by saying, for example, My day was terrible, kabari kawai , naje wajen yin kitso, Angama mun kitso, nayi transfer kudi yaki ya je, na kira brother na yazo ya bada cash, ya ki zuwa, yace bashida, kai ma number ka baya shiga a lokacin. Kawai aka sani Shara a gidan mutane wai sam bani da kudi. Something like this. Not always Alhamdulilah. Munsan da Alhamdulilah kafun muka tambaya.
You guys can do better please π
                
            
                Kowa da abinda ya dame shi                
            
                Abeg malam not all ππΎ                
            
                kowa yatashi arewa ladies easy on us now ππΎππΎ                
            
                wata sabuwa kenan π                
            
                Gwara da kace Kano da Kadunaπ                
            
                Is the example for me πΉ
Sometimes ba kowa ke da interest a irin conversation dinnan bah that's why kuma gaskia ba kowa ke haka ba                
            
                Billahillazi kuwa, basu ganewa ne kawai lokuta da Dama sai Inga kaman they're not ready to chat. Me.                
            
                Why not all?                
            
                idan suna so a kai su suci abinci ai sun san yanda suke yi                
            
                Kai kuwa har da su zancen abinci                
            
                gaskiya ne ai, idan kuna son ku samu abu ai kun san tactics da kuke using                
            
                Wasu za kace fah not everybody is like that ku gane mana... of course idan kana son abu akwai hanyar da za kayi using ka samu da yawa                
            
                koh kina cikin su koh baki cikin su kinga ai ba ganewa zanyi ba                
            
                Toh ni dae ban cikin su kuma wadanda ke kusa dani sun san ma ban haka                
            
                gaskiya ne 'yan mata...barka da asuba                
            
                Barkan ka an tashi lfy                
            
                Qalau Qalau Alhamdulillah, kinci dayawa dai koh?                
            
                Toh masha Allah
Ah munci da yawa fah alhmdll                
            
                π Toh Allah ya tabbatar mana da alheri                
            
                Ameen ya Allah 
Ae idan mutum bai ci abinci da yawa ba akwai problem                
            
                ni tunda aka fara ruwa kawai nake sha kuma Alhamdulillah koh daya bai taba bani wuya ba                
            
                Sannun ka π³ gaskia kaji dadin ka                
            
                πΊ                
            
                πΉπΉ                
            
                ni kin burge ni ma wlh, wane gari kike ne?                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment